Wallahi Allah gaskiya ne. Wuta da Aljannah gaskiya ne. Da akace talaka a lahira shi ne wanda za’a ba gida wanda yafi girman duniya, wallahi gaskiya ne. Allah ka bamu Aljannah saboda rahamarka 🙏
2026-03-30 23:41:14
146
THE BLACK SH33P001🐩☠🦅 :
Kanason kacemin taurari sunfi yawan Qasa kenan 😳😳
2026-03-30 19:47:45
15
Mk_Clothings :
wai ya akayi akasan hakan?
2026-03-30 09:27:18
26
a᩶𝑏𝑑𝑜𝑢𝑙 𝑎𝑧𝑖𝑧.✰ :
Wai yaya ake atshewa a comment section 😂
2026-04-02 15:13:50
7
Alameen Salis 🇳🇬 :
dawanau Allah ya baku lafiya
2026-03-30 19:22:15
12
Maman Muslim :
Ai dole kayi gumi 😂
2026-03-30 12:36:49
19
mr。love :
Wane Dan iskane yasa ka wannan lissafin ??
2026-03-30 17:57:21
15
Tanko Yunusa :
subhanalillah, lallai girma da daukaka sun tabbata ga Allah.
2026-04-02 09:01:11
11
MUH.D JAZULI JAZZY :
wama ya.alamu junada rabbuka ill hu
2026-06-12 08:44:14
1
turakiha :
SUBHANALLAH!
2026-06-02 20:11:25
1
M.Auwa :
Allah muntuba Allah abin tsoro 🤲🤲🤲🕋🤲🤲🤲
2026-03-31 10:17:03
7
Sabouou hausa :
2026-04-19 22:54:47
2
zikirullahirabiu :
LILLAHI WAHIDUL KAHHAR🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-03-30 17:42:19
6
userKB tumeric :
lailaha illalah
2026-04-19 14:29:32
2
MK chicken ventures :
okay
2026-04-08 08:03:37
0
Mai_fa'dima_Yobe🇸🇦🇳🇬🕋🕌 :
Ameen 🤲 Ya Allah 🙏
2026-04-19 19:19:04
1
UMAR MUHD :
Astaghfurullah
2026-05-23 16:16:03
1
binmusa :
makaryacin banza
2026-03-31 14:21:36
4
Yahayausman43 :
Allah ya saka da alheri
2026-04-09 08:04:02
1
Mr Kochiya√ :
wayyo ya hawkatani
2026-04-02 17:03:14
4
Teemerh🥰🌹🥰 :
Allah ka bamu aljannah
Allahu akbar ☺️
2026-04-09 09:25:07
4
Muhammad Suraj 🏁🏁🏁 :
amma bakada aikinyi ko?
2026-04-19 14:33:42
2
Usman Yahaya Ishaq {MC} :
Allah y baka lfy dan'uwa
2026-04-10 16:49:42
2
realanalysts :
The last part ehh. Ya Allah 💯
2026-03-31 11:19:58
2
To see more videos from user @web3sheikh, please go to the Tikwm
homepage.