@naayrahs_bliss: Allah ka kare imaninmu, Allah ka yafe mana, Allah ka shiryar da zuri’armu ka azurtasu da rayuwa me tsafta Ameen. #naayrahsbliss #2026 #1millionviews #fyp

NAAYRAH'S BLISS
NAAYRAH'S BLISS
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 30 March 2026 09:19:07 GMT
301961
22405
985
2170

Music

Download

Comments

fatimaummu32
BABYN BABY❤️😍🥰🇳🇬 :
Kuma wlh gaskiya ne duk macen datake bin maza da aurenta Allah yashiryeta Ameen 🤲
2026-03-30 14:12:21
513
zeenatzeenat545
zeenat zeenat :
Every day I saw a reason makes me not to get marry
2026-03-30 19:29:52
131
salisu9906
salisu :
Don allah malama idan za a yimana nasiha to don allah ki rika sa safa a hannu
2026-03-30 16:14:26
95
haulat_collection
Haulat Collection 👗👡👜🍽️ :
hmmm ai yanzo romantic life agidan aure wlh sai Wanda Allah ya azurta 😁👍
2026-03-30 21:58:48
123
luxury_bags_kn
UKHTY HANDMADE SHOES AND 🎒 :
maza fa sun tsere a coment section
2026-03-30 18:55:58
31
hajiaxee12
abu kabala :
raban da mijina yacemin i love you na manta
2026-03-30 18:53:41
99
kaboduaghter
kaboduaghter :
Allah yaqara tsare mana imaninmu
2026-03-30 12:19:08
91
matarsoja3699
maejiddah :
alhamdullah for my husband ya Allah 10years of marriage but every single day he care's and show new love alhamdullah
2026-03-31 08:11:43
74
h.e.r000
️ :
Gaskiya ke kadai kika fadi gaskiya Kaff social media dinnan! God bless you Allah kare mana imanin mu Baki daya
2026-03-30 16:51:16
69
kingzee036
king zee :
I love you my sister 😭😭 gaskiya na
2026-03-30 17:17:41
28
yusuf_siminty
Ya-yusuf :
With due respect Wannan maganar taki akwai kuskure aciki
2026-03-31 09:49:55
20
maryammomme
Maryam Momme❤️🥰 :
Subhaninllah wanan lamarin duk cire min sha’awan aure 🥺
2026-03-31 08:09:53
34
dr_asshe
Dr. Aisha 🌹 :
Wallahi kuwa da gaskiyar ki. Amma ba kowa bane ke pointing fault din maza. Allah ya sa mufi karfin zuciyarmi
2026-03-30 14:19:51
63
abdullahimaja
maja na danhausa :
gaskiyane 👍 mungode Amma malama kirife hannunki in zaki video
2026-03-31 10:22:36
13
zarami003
Shuaib muhammad :
Allah yah biyaki da gidan aljannah
2026-03-30 10:32:31
12
ummuhanan633
🎀 Snacks by Oum Hanan 🎀 :
Allah yaska miki da alkhairi yatsare mn imaninmu
2026-03-30 12:37:42
20
saudartou3
Saudarh💫🤍 :
Hmmm
2026-03-30 13:49:14
6
user5956210806541
hanifat :
muna alfahari da ke auntie 😍💃💃
2026-03-30 14:05:00
11
abdullahiadamu234
A K Abdul :
nima wata tanemeni Amma nakifa
2026-03-31 09:25:27
9
ennkaay3
Enn_kaay :
Sai dai suta kashe ma Wasu kudin a waje hakkin da ya kamata suba matan su Sai su ba wata a waje
2026-03-31 11:03:53
6
ummulrijaal
ummulrijaal :
Allah yayimiki albarka kinfadi komai Amma duk da Hakan baikamata mata subi Mazan waje ba
2026-03-30 10:26:58
10
ummukhalill
ummukhalill :
Allah ya ganar dasu
2026-03-30 10:55:31
16
a_square__enterprises
A_Square Enterprises :
Wlh tlh haka ne Allah dai yasa mudace ya kiyaye mu su koma Allah ya shiryesu
2026-03-30 11:42:15
23
user991256901754400
faïza Ibrahim230 :
Allah ya Miki albarka anti
2026-03-30 14:11:57
6
To see more videos from user @naayrahs_bliss, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About