@runwayinsight_: Replying to @OFFICIAL_AHMED_PRESDOH #hausatiktok #aviation #kano #aviationdaily #jirgi

Cleared to land ✈️
Cleared to land ✈️
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 April 2026 12:59:22 GMT
52769
3917
37
49

Music

Download

Comments

yusifyahayamainama
Yusif mai nama twd🇳🇬🇸🇦 :
Wai me wanan kamar take nufi ta Runwayinsight
2026-04-01 13:04:29
1
user9313618159299
aminu isah :
ayimin video zaitashi sararin samaniya Allah yasa munada rabon hawa muma
2026-04-11 14:47:40
1
itzabba102
Itzabba102✔️ :
Dan allah nima ina so inzama matukin jirgi pls
2026-04-02 19:02:43
1
user1182887308442
oscar y'a mousso :
bon route a tout les musulmans 🤲🤲🤲
2026-05-10 18:22:56
0
mahmudmuhammad238
Mahmud22 :
pls dan Allah jirgi yanada key
2026-04-26 07:17:07
0
official_ahmed_presdoh
OFFICIAL_AHMED_PRESDOH :
thanks 🙏🙏
2026-04-01 14:24:16
2
dini.goma0
DINI GOMA :
dan allah daga kano zuwa saudia awanawane
2026-04-07 11:16:48
0
user111491302219
shamsu magaji :
dan Allah ya jirgi yake tash???
2026-04-11 17:04:29
0
jikankarofi
jikankarofi🇨🇳🇨🇳🇨🇳 :
please Aro airline
2026-04-02 19:34:21
1
ruwangodiya5
ruwangodiya5 :
Pls Dan Allah Karar Jirgi idan zai tashi nake so pls 😳😳
2026-04-06 21:59:24
0
official_badoo2
MUHAMMAD 🦅 :
pilot suna gane hanya a sama ko akwai masu fada musu ne a duk inda suke tafiya
2026-04-02 02:00:30
1
tsarimusa
tsarimusa :
Nima Dan Allah Ina da tambaya waya ke dafa abincin da ake bama mutane a jirgi
2026-04-03 15:29:11
1
sadash022
user883137524603 :
dan Allah meyasa idan jirgi zai tashi yake sakin iska mai zafi
2026-04-05 20:40:01
0
mancyboy8827
MANCY BOY✅ :
Dan Allah da gaskene akwai toilet 🚽 acikin jirgi
2026-04-08 20:33:24
0
user46621816328852
user46621816328852 :
Dan allah idan akwai haxo jigi yana tashi
2026-04-04 20:55:55
0
user2272635530600
jamilu salisu :
Jirgin daya daukeni zuwa madina airport aikin hajji bara Allah kamaimaitamin bana ma naje
2026-05-08 13:51:32
0
kabiru.yusuf797
Kheer :
please wane jirgi ya kowane daukar mutane
2026-05-20 21:53:37
0
greenleafautoservices_
Greenleaf Auto Services :
Allah ya nunan ranar dawowa ta gida
2026-05-13 18:50:58
0
muhammad.auwal4807
Muhammad Auwal :
dan Allah ayimin bayanin jirgin sarauniya wannan mai hayaqi can sama sosai da ina da ina yake sauka ?
2026-04-11 13:46:36
0
h.twinsclothign
h.twins clothing 🪡👖🧥 :
don allh jirgi adadin mutane nawa yake dauka
2026-04-15 20:15:24
0
amaihaja
A mai haja :
please wai injin jirgi bashi da nauyine akesashi a fika fiki kuma da kayan nauyi a ciki
2026-04-08 15:57:09
0
user6521960123752
huzy boy dbt :
please saudi airlines larabawane sike tukinshi
2026-05-12 12:04:25
0
user63197943783556
Ameerarh veil and more... :
allh yasa muna d rabon hawa mukae xiyara
2026-04-18 07:23:28
0
abassi.takussa
ABassi :
🥰🥰🥰
2026-04-21 09:08:20
0
diguina5
diguina :
❤️❤️❤️
2026-04-23 17:29:07
0
To see more videos from user @runwayinsight_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About