@mhizdejerth: Innalillahi wa inna ilairrajiun Allah yaji kan Dr tauheedi ba a zo dunia dan atara Abin Dunia ba #mhizdejerth #izalah_jos #sunnah #hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌♥️💞🥰💍💯allmedia

UNIQUE LADY🥀
UNIQUE LADY🥀
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 02 April 2026 19:41:06 GMT
732993
68529
2476
2534

Music

Download

Comments

sheikhgiroargtv
SHEIKH GIRO ARGUNGU TV 📺 :
masha Allah, tunda har ka fahimci cewa mai Arziki ne, Allah ya jikan Dr da mahaifi na sheikh giro Argungu da sauran malaman mu
2026-04-03 07:31:43
925
yusufjustice7
Yusuf Halluru justice :
Allah yasa Dr idrees Yana aljannah
2026-04-04 14:06:44
450
sallahabiboufaska
Salla habibou Faska :
sunnah sack inchallah
2026-06-17 23:24:08
1
ks_mafindi
Mafindi...🥂🕊️🤍 :
Allah ya jiqan Sheikh Gumi Sheikh Ja'afar Kano Sheikh Albani Zaria Sheikh Dr Idris Dutsen Tanshi Sheikh Ahmad BUK. Ameen.👏🏼
2026-04-03 13:48:55
251
sadiq_dan_giwa
Assadiq Dan giwa :
Wannan sune malamanmu Allah muna godiya🥹✅💪🏽
2026-04-02 19:52:55
192
danjumacarric
danjuma carrick :
Allah ya jikanshan mlm Idrees
2026-04-02 20:30:37
206
ummuirshaad15
ام ارشاد :
Hmmmmm,,Ashe kasan dai mai arzikinin ne mallam mai zuhudu ne Allah ya masa Rahma
2026-04-03 02:09:04
126
kamalyusuf591
kamalyusuf591 :
Allah katsinema masusska albarka
2026-04-07 12:37:41
32
abubakara0860
A B :
Dr jaki kenan
2026-04-03 04:33:08
20
izzaddeen02
IZZUDDEEN UMAR :
wallahi billahi dr idris abdulaziz dutsen tanshi masoyin manzon Allah ne
2026-04-04 19:26:10
61
user030ahmed
Ahmed Hussaini :
jHmmm gaskiya munyi Rashi Allah ya jikan Dr Idris Abdulazeez
2026-04-03 06:35:22
71
youseepkhaleed
y boy Dan utai@ :
Muhammad rasulillah
2026-04-20 00:10:55
27
albajo_elite
albajo elite :
don Allah kuyi following dina
2026-06-18 11:33:12
0
adamsy.alk
𝐀-𝐀𝐃𝐀𝐌𝐒𝐘 𝐀𝐋𝐊 :
Cikin Izza Da Gadara Muke Faɗawa Duniya Cewa Namu Gwanin Shine Muhammad Rasulillah [S.A.W]
2026-05-28 23:35:40
6
bilyamuhammad1001
Bilya muhammad 1001 :
Allah ya Miki Allahbarka shikuma malan Allah ya jikan Dr idiris Abdul azizz dutsen tanshi
2026-05-28 23:20:17
7
mallamayubba731
Ayub :
Amma Dr idris yafi ammafani a cikin al'uma, Allah ya jiqan sa da rahama
2026-05-30 21:59:57
7
aahmariri06
abubakarabdulmumi81 :
Allah yajikan mlm
2026-04-22 22:51:04
6
maryam_msaleh3
Maryam MSaleh :
Allah yajikan Dr idriss
2026-04-04 09:27:59
9
abdurrahmanahma22
Abdurrahman Ahmad :
Allah ya yajikanka malam
2026-04-04 23:29:57
8
aliyuabubakaralhas
ALIYUABUBAKARALHAS :
Allah ya jikan dr Idrees 🥹🤲🤲
2026-04-04 15:59:54
7
ssspromiseboy
Shu'aib..SY..Albany :
Allah ya dawwamar damu a sunnah idan kana alfahari da sunnah kamin like 💝💝💝
2026-05-01 10:48:06
5
nsurvivo
Najib Sulaiman :
he said iyaka na'abudu wa iyaka nasta'in Allah y jaddada rahma agareshi
2026-05-10 18:14:37
8
user8814631102027
user8814631102027 :
Allah jikan malam da rahama.allah mishi rahama.
2026-04-07 06:26:39
10
muktar5805
muktar5805 :
Allah ya gafarta masa
2026-04-03 07:36:12
37
anasaanas36
😘 Anas A Anas 🍧💖 :
Aiko ka tafi da ladanka wallahi Dr Allah ya haɗa idanuwan mu dakai a Aljannah
2026-04-03 08:27:08
30
To see more videos from user @mhizdejerth, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About