Wai aduniya akwai wanda yakaini kaunar Dr. idris kuwa🥰🥰🥰
2026-04-09 12:51:44
316
Barrister :
Yanzu wannan za a kalla ace bayason manzon Allah 🥺
Allah yajikan dr
2026-04-08 19:54:44
221
prince jr :
ALLAH yasa dr yana aljanna 🙏 Allah ya gafarta masa zunubansa
2026-04-08 15:27:23
195
safna Muhammad :
dr Allah yasa mutuwa tazama hutu agareka tare da mahaifina
2026-04-09 19:45:26
63
henna_by_zahratee_backu5 :
Wannan shine Dr namu me kaunar annabin Rahma Allah ya maka Rahma Dr 🤲🏼❤️
2026-04-08 22:22:35
109
B SHEU :
Allah yajikan dr idris abdul aziz dusten tanshi
2026-04-08 19:12:01
98
YOUNG🦋ABATCHA :
Zamuyi Addu'a kuce Amin
Tsarki da godiya sun Tabbata ga ALLAH Maɗaukaki.🤲 Allah yajikan mlm ja'afar da albani zaria da Ahmad bamba dutsen tanshi da gero arggn, da rahama.
2026-04-15 17:46:49
18
_ISLAMIC_SOLDIER _0_0_1 :
IN DOCTOR AKAN GASKIYA YAKE KUDANNAMUN LIKE
2026-04-09 18:17:35
126
🌴ㄩ几丨ㄒ乇ᗪ_Ҝ丨几Ꮆᗪㄖ爪🚀 :
allahu akbar wannan shine annabinmu Muhammad s a w🥰😍🙏🤲🙏
2026-04-08 13:41:29
43
babaji :
wallahi Dr idris nadabanne Allah yajiqansa da rahama saidai wanda befahimceshiba
cikin izza muke sanar wa duniya cewa mu namu gwanin shine Muhammadu rasulullah
2026-04-10 08:15:15
8
Abdull (ibn assalafy) :
Sallahu alaihi wasallam 💔 allahuma sali ala Muhammad wa-ala Ahli muhammadin Kama sallaita ala Ibrahim wa-ala ahli Ibrahim innaka hamidun majjid amin 🤲 Allah ka jikan Dr🤲😭💔
2026-04-09 21:27:42
15
Mai atamfa clothing :
Kuyi saving vedio dinnan sbd yaranku su fahimci addini
2026-06-20 08:41:25
6
MUSA S A YARIMA :
allah ya kara mana kaunar annabi 🥰
2026-04-09 21:07:45
18
ahmad_042_ :
Next don Allah ❤️
2026-04-07 23:54:47
35
ja'afar sunusi :
dr Allah yasa mutuwa tazama hutu agareka tare da mahaifina