Allah yakara budi da wadata da Arziki da daukaka yabada kasuwa Mai amfani Mai tarin yawwa Mai Albarka Albarkacin manzon Allah s a w ya bada halal ya fidda haram a cikin nimanka ya Allah 🙏🙏🙏yabaka dukiya Mai tarin yawwa yarabaka da talauci marar adadi 🙏
2026-04-24 12:13:59
1
jiddatulkhaeri :
masha Allah Allah yayiwa rayuwa albarka
2026-04-25 12:34:38
0
amanar Saleemlliyasugoje 🙌💯 :
allah🤲 ya kira lfy da nisan kawna 🙏sir ina maka fatan alkairee🙏
2026-05-16 17:04:10
0
Fatima Ahmad :
aslm
2026-04-20 09:29:53
0
Alh. Ali Nuhu Sagama :
Amin
2026-05-12 09:44:11
1
hauwa.ari💕💕 :
gaskiya ne
2026-04-08 16:15:55
0
sayyadaaisha04 :
Alh Allah yasaka a aljanna Kai da Abban ka umman ka ❤️❤️❤️❤️