@islamicchemistand: MAGANIN CIWON KODA: Yanda Zaka Magance Ciwon Koda Gaba Daya Koda Wata Halittace A Jikin Mutum Tana Zaune Tsakanin Kirji da Kashin Gadon Baya, Guda Biyuce Girmanta Misalin kamar Dunkulen girman hannunka✊ Zan takaita bayanin don karna wahalar da mai karatu, Amma akwai Bidiyo da nayi AYYUKAN KODA Tana Tace Abunda Jikinka Baya Bukata Ta turashi zuwa mafi tsara ta hanyar wasu jijiyoyi guda biyu, Tana tace Jini ta turashi zuwa Zuciya, Itace take Samar da sabbin sinadaran kwayoyin jini A Takaice dai kowanne bangare na jikinka da taimakon koda yake aiki, idan ta Tsaya kamar an kashe wutar injine CIWON KODA Ciwon Koda na faruwa Lokacin da ta kasa tace Abubuwan da jikinka baya bukata, itace take tace abunda jikinka baya bukata ta turashi zuwa mafitsara dumin ka rabu dashi, Idan ta kasa yin wannan aikin sai jiki ya tsinci kansa cikin mawuyacin hali ALAMOMIN CIWON KODA *Ciwon kafa cikin tsoka *Yin fitsari akai akai * Zuwan fitsari kadan, wani lokacin yazo da yawa da wari *Fitsari da jini *Ramewa *Rikewar Gefen ciki *Sukurkucewar mafitsara *Kasa yin Bacci idan Dare yayi *Yawan jin gajiya a cikin gabobi *Bushewa ko yamushewar fata *yawan samun matsala bangaren mafutsara * Taruwar Ruwa a Sassan jiki * Yin fitsari mai Wari * Yawan yin zazzabi farad daya musamman idan Magariba ta Doso * Sukurkucewar Lafiyar jiki * Yawan gajiya da linfashi sama sama * Yawan ciwon kashushuwa musamman kafa, wani lokacin da kumburin kafa Gaskiya Idan kasn kana da Ciwon koda ka Tabbatar ka Karbi wannan maganin ka maganceta HATSARIN CIWON KODA ( CDK ) Da Turanci gaskiya ciwon koda Yana daga cikin cututtukan da ba'a ja musu aji, Idan Suka dade fara daya Suke kai mutum lahira Daga ciki akwai * Tsananta Ciwon Suga * Ciwon kashushuwa Idan Dare yayi * Yin Futsari mai Duhu * Shanyewar Rabin Jiki * Yawan Bugun Zuciya farad Daya * Fesowar kuraje * Kullewar gefen ciki sosai Wannan Maganin Wanda Ya fito Dafa Offishin mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Yana da Shaidar Inganci Idan mutum yabi ka idojinshi gaba daya ake warkewa Daga Ciwon koda Gaba Daya ake warkewa Daga Matsalar Koda Idan ka Gama Amfani Dashi Zaka iya Zuwa a Gwadaka Domin ka Tabbata#ghana #kano #lagos #nigeria #abuja @Dr, mustapha marke harbel🌿🌱 @dr Khaleepha Herbal
Islamicchemistandherbals
Region: NG
Wednesday 08 April 2026 21:03:14 GMT
Music
Download
Comments
Abdul Adongo Nsobila 🇬🇭 :
Name of plant in English?
2026-05-30 18:41:22
2
ummi shettima :
malam Allah yasaka da alkhairi
2026-04-22 12:13:36
1
abdullahikingimi :
barakallah
2026-04-14 05:54:56
3
MD_smartword :
Allah ya saka da alkairi malan
2026-04-11 00:35:00
1
Abubakari Aminu :
ما شاء الله
2026-04-17 17:42:46
2
Surajo Surajo :
allah ya Saka malan
2026-04-17 16:15:00
1
Ibsalman🦷👨⚕️ :
Aslm oga ina buqata how can I get it
2026-04-10 12:31:08
1
meerah adam😍🥰😘 :
Dan Allah yazanyi amfanidashi
2026-05-12 15:31:38
0
aishaahmz :
👍👍👍
2026-04-09 17:24:22
1
AL_AMEEN_ISLAMIC_MADICINE :
🥰🥰🥰
2026-04-08 21:49:49
1
Aisha Dauo :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-04-08 21:45:54
1
fresh bk bama :
🥰🥰🥰
2026-04-25 21:13:45
0
Ayusha74 :
🥰
2026-05-16 09:31:38
0
armé de l'air :
😂😂😂
2026-04-22 21:14:49
0
Adam Mussa :
ممكن ترجمة الشرح بي اللغة العربية يا أحباب الشيخ
2026-05-01 10:47:45
0
To see more videos from user @islamicchemistand, please go to the Tikwm
homepage.