Ya Allah… idan akwai wanda zuciyata ta amince da shi a hankali ba tare da na sani ba, to ka tabbatar min da cewa ita ce 🤍
Ka tsare min ke daga duk wani abu da zai sa ta zubar da hawaye, ka sanya ni cikin wadanda zasu share mata hawaye ba su jawo ba 🥺
Ya Allah ka hada zuciyata da nata idan alkhairi ne, ka kuma sanya soyayyar da nake ji ta zama ta gaskiya mai dorewa 💭
Domin gaskiya… ina jin kamar rayuwata zata yi wani babban rashi idan ba ke ba ❤️Idan wannan addu’a ta same ki a zuciya, ki bani amsa… ko da “Ameen” ce 🤍