@srahj_: Bayan Shekaru 8 da Turawan Mulkin Mallaka Sukaci Arewa da Yaki, ga Sarakunan Arewa Nan Zaune gabansu a shekarar 1911, Lokacin da Sukaje Zungeru don taya Sarki George V Murnar Hawa Karagar Mulkin Birtaniya.

Suraj Sada
Suraj Sada
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 10 April 2026 20:32:55 GMT
12515
396
14
22

Music

Download

Comments

user39810348395508
zaharaddeen Alama :
ya allah kasa muga da duniya lafiya🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-04-18 09:56:47
2
been.savannah
Been Savannah :
please be allowed saving
2026-04-11 09:12:46
1
mabega25
Mabega25 :
InnalilLahi Wa Inna Ilaihi Raj'un 🥺
2026-04-18 12:17:44
0
dauda.yakubu22
King Dawuot :
Mutuwa kawai nake tuna wa wallahi🥹🥲😭🥹🥲🥹🥲😭🥹😭
2026-04-15 14:24:03
3
khairiyya01
@__khairiyya :
bantaba maka comment ba Amma wllh inasan video yanka sunakaramin tsoran Allah sosai
2026-04-10 21:33:24
3
shamsuzola
Shamsu Zola :
Brother wallahi duk lokacinda nakalli irin wadannan videon naka, Babu abinda suke sakani sai hawaye tareda tunamin yadda muma zamu shude watarana 😭
2026-04-11 11:35:52
2
ahmadyee_technologies
Ahmadyee🦺⚡ :
😭😭😭
2026-04-10 20:54:59
2
mahamadouhadigene
𝐇𝐚𝐝𝐢-𝐠𝐞𝐧𝐞𝐫𝐚𝐥 :
😭😭😭
2026-04-10 20:55:34
1
sule.seley
⚡Solomon⚡ :
❤️❤️❤️
2026-04-10 21:22:12
0
alihabibou01
الحاج حبيب علي 🇳🇪🇸🇦🇨🇮 :
❤️❤️❤️
2026-04-18 09:38:12
0
To see more videos from user @srahj_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About