@amans.siblings: Replying to @Fatouma Mohamed #amanssiblings #likefatherlikechild #familyvibes #fyp #muslimfamily @AMAN DIARY @Abdulkadir yusuf Maryam @Tafeesu Aman🦚 @babyakarami @thedetailqueen @Aman’s kitchen @classy Tafeesu 🌬

AMAN’S SIBLINGS ✨🫧❤️
AMAN’S SIBLINGS ✨🫧❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 10 April 2026 23:03:31 GMT
1007448
102851
1996
3227

Music

Download

Comments

haseenamakeup
Haseena_makeup :
Allah sarki abba nikuma shinake so 🙈
2026-04-11 01:00:45
854
zh_delight
Zh_delight :
Anyi min aure in 17, yar secondary school, yanzu Ina 33 nayi haihuwa da kuruciya yanzu in mun jera da yara na sai mutane su dauka kanne na ne. Alhamdulillah. Allah ya Bama Kowa abokan zaman aure na gari
2026-04-11 08:31:08
946
alh.rabdon
alh.Rabdon :
our father
2026-07-07 00:28:04
0
meajiddah2
Hawwah 🤍 :
Kuma abba kyakkyawa masha Allah 😁
2026-04-11 05:28:13
188
meena5016
meena :
wannan hk yake kullum sai yayata ta fadamin wannan maganar Allah ka bamu nagari🙏🙏🙏
2026-04-11 06:09:09
116
maman_ilkas_kn
MAMAN_IKLAS_KN :
ABBA DAI TALLAR KU YAKE
2026-04-11 09:17:35
7
musbahul.makwa
m k m c d d :
allah ya kawo nagari dan isar annabi mai gidanmu
2026-04-11 08:47:35
41
deeni300
SHARIFUDDENI💔☠️ :
Mijin Khadijah Angon Aisha Abban Fatimatu Kakan Hassan da Hussaini Muhammadu Rasulullah ❤️🥰
2026-07-01 22:02:54
6
auwalu_rufai_sale0
Auwalu_rufa i_sale :
wannan gaskiya ne wllh kai uba nagari ne
2026-04-10 23:35:14
76
user4965598751616
Yaqub Abaubakar :
indai zaabani inaso abba
2026-04-24 08:09:58
2
kulthum4676
K 🌺💕🥹 :
Allah sarki ni babana yara su 🥹😭😭
2026-05-16 21:16:05
6
aishasunusi275
aishasunusi275 :
Allah ya hada yaranka da mazaje na gari Allah sarki uba na gari Allah ya ja da rayuwar mahaifinku
2026-04-11 15:06:10
5
saidusalka
saidusalka :
dole nayi following naki saboda baba najima banga abunda yaburgeni a tiktok ba kaman wannan
2026-04-22 23:16:22
6
lawalahmed61
Lawal Ahmed :
Allah yakara lfy abba
2026-06-24 09:06:15
2
dan___manya2
dan___manya2 :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🥰
2026-04-11 05:18:58
45
iliyaboy2
Iliyaboy :
Allah ka jikan iyayenmu🥹🙏💔
2026-04-11 11:54:51
12
maratussal
ashferth sultan 🫂❤️‍🩹 :
Allah yakarama Abba tsawon rai
2026-04-22 08:27:17
5
haskenboddi1412
Hasken boddi 1412 :
wllh mahaifin ku yana qaunar ku,
2026-04-14 12:16:17
5
atazamu247
Atazamu247 :
Allah ya biya
2026-04-11 18:12:59
5
abmtailored
cutie💕 :
Allah sarkii baba,ai musu nasiya gaskiya 😅
2026-04-21 09:54:41
5
izsaleh
izsaleh :
kaji wani philosophy na hikima malam
2026-04-21 14:10:02
10
user2461368221078
smart Abdul :
yanzu wata zata fara son babanku yara
2026-04-11 06:58:51
243
ali_officer01
Ali officer :
Allah sarki Ina son Naga uba Kaman haka mudai Mun Rasa namu bamu San dadin iyaye ba Allah yasa sun hutu
2026-04-11 07:33:07
20
imdsd01
DSD1 :
I got married at the age of 25 and my wife is 18 alhmdllh 🥰
2026-04-28 11:39:58
12
habibty2730
habibty 💕 :
Wlhi haka mamana take fada shiyasa dukk ya’yan babana şuna 13 year yake musu auren dasu ni kadai ce Ina 17year hakayi min aure Allah yayi wa iyaye mu albarka 🥺🥺🤲🤲
2026-04-11 12:12:24
12
To see more videos from user @amans.siblings, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About