@alinuhuofficial: Masha Allah @Kherleeydo ya zama ango. Allah ya sanya alheri ya bada zaman lafiya ya kawo zuri’a dayyibba. Muna godiya ga daukacin al’ummar da suka halarci daurin aure da kuma wadanda suka yi adduo’i da fatan alheri..
dan girman allah azo amin bayani sarkin ne da kansa yayi aure ko waye🙏
2026-04-11 13:38:46
120
Shayi🥰❤️ :
Ayimin gwari gwari dan allah
2026-04-11 15:36:05
43
silent boy :
aurene?
2026-04-11 17:40:38
7
Ammin Ra’ees❤️ :
Nikam wanna bawan Allah yana birgeni Allah ya qara lafiya baba ali
2026-04-11 13:49:31
22
HAFSEENAT :
Waye khalido din?
2026-04-12 16:28:32
5
IB DAN FILM_BACKUP :
Allah ya kara daukaka my dad🥰
2026-04-11 17:24:33
30
Beauty Goddess :
I just don’t know why. I just love Mr.Ali Nuhu for no reason. I just like him.He never grows old. Still fresh. May Allah keep blessing you
2026-04-19 16:38:23
5
𝐌𝐑. 𝐍𝐎𝐇 :
Wato yanda yallabai md ke shiga cikin mutane yanzu fiyeda da abin na kara samin sonsa allah ya kara tsareka mai girama md. Bana bukata like na kowa sai nasa jama a🙏😊
2026-04-11 13:20:32
26
Rafael gonki :
mes respects Ali nuhu
2026-04-11 19:08:37
7
JUNIOR_KAMAL_ABOKI ✅ :
Allah yaka lfy da nisan kwana sarki🙏🙏
2026-04-11 13:20:38
6
H💕 :
Allah ya sanya alkhairi
2026-04-11 17:40:23
5
deejahluxuryscents1 :
More blessings sir 🤲
2026-04-11 21:11:56
5
🎀 فاطمه زاره 🎀 :
mashallah allah
2026-04-11 22:38:24
6
user5707520642633 :
alhamudulailh u look good
2026-04-15 12:26:26
2
F.K.D Production :
Mashallah 🥰
2026-04-12 17:53:48
8
BossmAuta :
Masha Allah
2026-05-06 15:37:58
1
Abbas Uwaisu :
Amin
2026-04-13 16:58:43
1
🎀 فاطمه زاره 🎀 :
mashallah allah
2026-05-03 20:49:06
1
Shamsia hamisu Usman :
sunana shamsiyya Hamisu Usman 🥰kuma inaso nayi full daga saudiya Arabia nake nagode sosai 🥰
2026-04-12 05:07:32
5
🅰️B🅰️CHA💰🪖🇱🇷 :
Mentor 🫂❤️
2026-04-11 22:34:22
4
Siniya4070 :
Masha allah
2026-04-11 21:25:58
4
kalpana jiqamshi :
ya rabbi kabani MIJI NAGARI albarkacin annabi muhmd dan girman Allah kuce Amin🤲
2026-04-13 13:00:29
2
fattyie :
king
2026-04-11 23:44:52
3
MURABUS 123..com :
Badan badanba amma
2026-04-12 23:11:10
3
ADAM A MUDAWA ASNANIC :
mash Allahu
2026-04-11 23:15:33
4
To see more videos from user @alinuhuofficial, please go to the Tikwm
homepage.