@muslimabubakarmehala: #viral_videos #ADC 🤝 A yau 12/04/2026 Babban Dan MALAMI Barrister Abdulazeez Abubakar Malami (Dallatun Ambursa) ya yanke katin zama cikakken ɗan jam’iyyar ADC a mazabarsa ta Nasarawa 1 dake cikin Garin Birnin kebbi lamarin da ke ƙara tabbatar da ci gaba da ƙarfafa tafiyar jam’iyyar a matakin jaha da ƙasa. Al’umma da magoya bayan jam’iyyar sun bayyana farin cikinsu tare da yi masa fatan alheri, suna mai cewa wannan ƙarin ƙarfi ne ga gina jam’iyya. ADC IS WORKING….💯💪💪