@king_attah_horo1: #5000follow #5000view #alhmdllh🙏🙏🙏💖🔐 #5000views Alhmdllh for everything ♥️ by king Attah horo 1 please

king attah horo 1
king attah horo 1
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 14 April 2026 12:15:04 GMT
298537
62440
1496
1263

Music

Download

Comments

omele_backup
omele_backup📿 :
Allah gatan bawa Allah ka albarkaci rayuwar su Dan darajar.(s a w)kace ameen kice ameen ko azuci ne 🥺🥺
2026-04-14 22:31:18
448
the_brilliant2
Mr Noh :
Allah ya isa tsakaninmu da shuwa gabannin mu 😢
2026-04-15 09:36:54
105
abbakardayyabu2
abbakardayyabu246 :
Allah sarki 😭😭😭🤲🤲🤲🙏🙏Allah ya taimaki rayuwarsu
2026-04-15 08:35:43
58
mubarak.young
chairman legendary student :
wallahi wasu mutanen jimaee kawai sukasani amma bazasu iya chiyar da yayansuba, ya Allah, Allah kasa baban yarannan burarshi a yankemai ita🥺🥺🥺🥺
2026-04-15 09:40:08
43
m.kolere
M KOLERE :
Arewa Arewa Allah yasa mudace
2026-04-14 18:04:02
22
abdoulkwasare
Abdoul kwasare✅ :
Allah ya rayat dasu
2026-04-14 20:45:23
18
kadamsixninety
k-adam690 :
wllh Saida nahi kuka😭😭
2026-04-17 21:21:53
5
idaya.junior4
💫 ÎDÃYÄ JÜÑÍØR 💫 :
Allah ya Albarka cesu
2026-04-15 00:02:06
10
sayyada.zulaihert
🎀Baselmin🎀 :
allah yashiga lamarinsu wlh Saida nayi kuka😭😭
2026-04-15 11:01:48
12
cmribejideltamafya
CM RIBEJI DELTA (MAFYDA) :
Yanda kukayi saurin shigowa comment section Allah yasa kuyi saurin shiga Aljanna haka 🤲😌
2026-04-17 20:45:31
5
abdulmajeed3302
MAILAYI_NE 🇳🇬 :
allah sarki yarannan harsun bani tausayi
2026-04-14 23:38:55
6
usmanmusajido
🐍kiñg👑ùsèè✅ skàtèr💥 :
Allah sarki Rayuwa watarana sai labari 🙏😭
2026-04-15 02:16:26
8
iemdeey
i~emdeey :
Allah karufama Asiri
2026-04-15 09:01:31
6
abbasabbas5
SULEIMAN 🙏🥰 :
Allah sarki bakomai watarana sai labari Allah yayiwarsu albarka
2026-04-15 21:16:18
6
usman.j18
✨《عسمنا ✨A.M.V :
Ya ubangiji الله kasamu gama da duniya lafiya
2026-04-15 17:04:54
5
abdulhamid.muhamm920
Abdulhamid obulamma :
wallahi yarannan abun tausaya wane
2026-04-15 13:52:53
5
algoniisa1
ALGONI😎_001 :
Allah Karabamu Da Talauci Har Abada Dan Hasken Dake Fuskan Annabi MUHAMMAD S.A.W🙏💯
2026-04-16 14:12:29
7
kabirou.chafiou
MAHAMAT🇳🇪🇷🇴 :
2026-04-15 14:21:37
5
zuga4661631581325
zuga4661631581325 :
Allah sarki😭😭😭
2026-04-14 22:22:10
5
unity_cisse
📈🇸🇦محمد💻 يونيتى🇸🇦📉 :
Allah sarki yara Allah ya rayaku cikin ni,ima Arziki tare da imani🥰🥰 Iyayenmu kuma Allah yakara musu ikon kula damu 🥰wanda kuma suka rigamu godan gsky Allah ya musu Rahama🥰🥰
2026-04-15 11:58:50
7
abubakarbkd01
abubakarsadeeq01 :
Allah Sarki rayuwa
2026-05-15 23:34:55
0
ummarsum
s h a l e l e🌸🖇🌸🫧🥀 :
sorry hnnn😭😭😭
2026-06-10 17:25:06
0
sifiyane8
sabiuadamu408 :
😭😭😭😭ALAKATEMAKEMU
2026-06-12 22:17:59
0
dmanyakgw571
ISHAQ_DMK7 :
✨Irin wayannanfa suke zama shahararri masu kudi adunia ✨🤲
2026-05-31 11:41:38
1
nagidanmasterbackup12
naYaya12backup :
Allah ka albarka ci rayuwar su kasa watarana ysza MO labari
2026-06-06 13:36:38
0
To see more videos from user @king_attah_horo1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About