@marke.herbal.medicine: Na rantse da Allah matsala da kake fama da ita na saurin kawo ruwa alokacin jima'i ba Haka Allah ya halilcekaba akwi dalili Kuma dalilil sune kamar haka (1)wata Kila kayi irin🍀 zuwa kogi kana yaro (2)wata Kila kayan🍀 yawan wanka da ruwan sanyi (3)Shan Abu Mai sanyi🍀 (4)cin yaji🍀 (5)Shan zagi 🍀 (6) rashin cin Abu Mai Gina jikin🍀 (7)kwanciya akefe ciki🍀 (8)basir Mai tsoro ko Mara tsoro🍀 (9)sanyi Mai sa kaikaiyin jiki ko Mara sa kaikayin jiki ko Mai sa fidda ruwa🍀 (10)amosanin Kai Wanda shine yake sauka daga Kai zuwa Ido sannan ya sauka zuwa gabanka🍀 (11)sai Kuma istimna'i🍀 Wanda istimna'i Yana haifar da matsolilo Wanda ga abinda take haifa (1) kankace gaba🍀 (2)daukewan sha.awa 🍀 (3) tsinkewan maniyi🍀 shine zai haifar maka da rashin haiyuwa (4)ciwon baya🍀 (5) ciwon Kai Mai tsanani🍀 (6)rikecewan tunani🍀 (7) yawan mantuwa🍀 (8)saurin gajiya alokacin tafiya🍀 (9) ciwon gunwa🍀 (10)shafan aljanu kaji🍀 kana faduwan gaba 🍀