💕💕🌺😊 Allah ya albarkace ki da alkhairi a dukkan lamuranki, ya buɗe miki ƙofofin nasara dacewa, ya sanya rayuwarki ta kasance cikin aminci da rahamarSa a kowane lokaci.
Allah ya shiryar da ke, ya tsare ki daga duk wani sharri, ya cika miki burinki na alkhairi, ya sanya farin ciki da kwanciyar hankali a zuciyarki.
Allah ya azurta ki da miji nagari, mai tsoron Allah, mai kaunar ki da girmama ki, wanda zai zama silar alkhairi da albarka a rayuwarki.
Allah ya haɗa ku a cikin alkhairi, ya sanya zaman ku ya kasance na soyayya, fahimta da rahama. Ameen ya Rabb 🤲🤍🤲
2026-04-16 11:42:33
0
SHAMSU SS :
capacity
2026-04-15 23:09:08
1
adamharunabigboss :
so beautiful like diamond hajiya 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-04-16 22:43:33
1
Daouda chipkao :
gaskiane
2026-04-16 09:57:41
0
salmerh 💕💕 :
My love adawo lfy
2026-04-18 10:33:48
0
baban Ibrahim niger 🇳🇪gida :
masha Allah
zuwa ina
2026-04-15 13:17:13
1
7033937130 :
Masha Allah
2026-04-17 17:14:39
1
bello lokacin 💕💖💕💖 :
Masha Allah 🙏🏽
2026-04-15 21:07:26
1
BANGEES :
gaskiya kinada kaya
2026-04-18 08:25:48
1
Tanimu Usman :
Masha Allah
2026-04-19 17:24:33
0
UsmanA.M.V :
baby a dawo lapiya🥰
2026-05-12 01:07:55
0
Abdoul aziz Gero :
2026-06-22 21:44:13
0
ABDULRASHEED ALI BUCHE 001 :
first time in airport
2026-04-25 05:28:51
1
@realrabiayobe :
Kawata ina zuwa🥰🥰🥰
2026-04-27 17:41:25
0
Yusuf Musa isma,il :
Yar Kwuye
2026-04-15 17:02:54
0
To see more videos from user @ummey707, please go to the Tikwm
homepage.