@marke.herbal.medicine: 🛑 AMFANIN GANYEN GWANDA Itaciyar gwanda gabadayanta magani ne kama daga ganyen, 'ya'yan, sassaken, kai har ma da jijiyoyin. Amma yanzu zamu karkata hankalinmu ne ga fa'idar ganyen gwanda. Ganyen gwanda yana magani dayawa, yana maganin diabetes wato ciwon sugar, yana maganin Nimoniya, yana maganin kitsen hanta, yana maganin ciwon zuciya har ma da maganin ciwon "gaut" 😀wato ciwon kafa. Yadda ake sha: idan babban ganye ne toh guda daya ya isheka, idan kuma karamin ganye ne toh kasamu guda biyu ko uku, sai ka wanke da gishiri, a tafasa shi da pure water guda 6, sai a rinka shan karamin kofi daya da safe da yamma.

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 16 April 2026 09:52:25 GMT
3859
110
2
2

Music

Download

Comments

marke.harbal.isla
Dr Abdul katsina✅ :
🥰🥰🥰
2026-04-16 13:03:54
0
alheriislamicmedicine2
AL-HERI ISLAMIC MEDICINE :
🥰
2026-04-26 04:15:39
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About