@arewa24: Sallau yasha kashedi wajan Fure. Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 kashi na 3 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowa