@marke.herbal.medicine: Ina yan uwa masu fama da matsalar sanyin da ake kira PID kuzo ga wannan maganin me karfin Gaske nayi muku bayani ku jarrba insha'Allah. Koda wani infection ne sanyi me tsanani ya dame ki kiyi hadin nan insha'Allah zaki rabu dashi.