Allah ubangiji ya hadamu da mataye nagari ha hayyu ya qayyum 🙏🥹
2026-04-20 20:22:51
23
abu.abbakar1 :
Alhamdulillah inasamu nutsuwa a wajan budurwata wllh kuma in sha Allah sena aureta
2026-04-23 04:59:21
21
Young_ambassador :
Guruntum is one of my best Hausa motivational speakers🥰
2026-04-22 21:53:35
21
🌴 MUTUNCHI 🥷🦅 :
Ya ubangiji ALLAH karka rufe mana ido soyayya takaimu ga halaka ya Allah kahadamu da masu tsoran ka 🥺🤲🏻
2026-04-22 17:25:29
5
ABBA_KWARO :
suna neman maxa nagani mukuma muna neman mata nagari
Allah ka hada kowa da alkhairi
2026-04-23 19:36:40
7
AZ outfit✂️✂️ :
Allah yatsareni daga shrrin wata wlh so yarifemini ido alokacin but amma frd dina kulli suna banshawara amma ni nasan gaskiya suke fadamini amma inaganin ka man Wataran zata canza amma abun gabayake but amma Allah ya tsllakardani ya hadani dawata kuma din Allah atayamu da addua din Allah
2026-04-22 16:26:12
4
Ibrahim Usman :
Allah sarki kamar dani ake wlh
2026-04-23 13:35:29
5
Abuja_Perfumes :
Kaji Likitan zuciya 🥰
2026-04-22 22:29:40
3
mathurin :
allah ina rokon ka dan girman annabi SAW ka jikan mata ta Maryam kayi mata rahama saboda annabi SAW
2026-04-25 05:27:41
1
ma rayen Zaki :
gaskiya ne ❤️
2026-04-19 22:19:32
5
Aliyu’s🥷 :
Allahumma salli ala Muhammad, wa ala ali Muhammad, kama sallayta ala ibrahim, wa ala ali ibrahim, innaka hameedun majid
2026-04-22 21:23:34
3
GENERAL 14-14 :
Allah ubangiji yasa mudace🙏
2026-04-25 06:29:00
2
Dan babayo :
Allah muna godiya malam Allah ya jiqan hajia
2026-04-28 14:57:02
1
Baba Zakarin Kandé :
Allah yasa mudace
2026-04-20 08:09:37
3
believe in yourself 💖💯 :
Allah kasa Mudace 🤲 inshallah 🤲🙏📿
2026-04-25 07:33:51
1
🌹young abbaty finisher 🥰 :
babu
2026-04-21 11:52:22
2
matar Hydar :
hkne mlm❤️
2026-05-08 15:44:11
1
Modibbo :
Gaskiyane
2026-04-23 05:36:07
2
𝐉𝐀𝐘 𝐒𝐔𝐍𝐍𝐀𝐇 🕋 :
Allah kasa mudace allah kabamu mata nagari
2026-04-21 10:12:04
2
SURAJO ABDUULLAHI :
masha Allah
2026-04-22 21:47:41
1
Siège Du Sénat 🇷🇴 :
gaskiya likita👌
2026-04-23 10:32:28
1
Nass Yunus :
Ina chaw ma
2026-04-19 22:18:08
2
Habeeb Mahamed Imini :
kaji gaskiyar magana wly🥰❤️
2026-04-19 20:46:12
2
aahayatu :
Gaskiya ne malam
2026-04-22 15:01:25
1
souf :
Gaskia wallay🥺
2026-04-22 16:42:25
1
To see more videos from user @khalid_lyrics1, please go to the Tikwm
homepage.