@sallar_dare: Idan kanason aure ko jari ko kanason result kudi kakeso to ga hanya wato sallar dare

SALLAR DARE ✅
SALLAR DARE ✅
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 18 April 2026 21:24:18 GMT
120022
19932
199
898

Music

Download

Comments

malam.agasa
Malam Agasa♾️ :
Ya Ubangiji Allah ka bamu ikon ganawa da kai akowane lokaci
2026-04-18 23:01:56
23
user10870682337664
Dr bashara :
Allah ya waddatamu da samun maxaje nagari masu addini
2026-04-23 05:57:07
29
bashnee41
Real Bash 💫📌 :
Allah yasa mudache 🤲
2026-04-19 11:36:48
6
usmanjmadaki
USMAN MADAKI :
Yafi haske haske Muhammadu Rasulillah SAW ❤️
2026-05-25 02:34:13
10
hassan_mhrz_mlf
💥🇳🇬𝗛𝗘𝗥𝗦𝗦𝗔𝗡💥🇳🇬 :
Muna rokan Allah ya Kara Sama wannan page din albarka muna jindadin abubuwan da kake kawo mana masu alkairi 🤲 God bless ur life 🙏
2026-04-19 05:24:31
18
user2279296027460
maye kirya :
Allah Ya taimakemu
2026-04-19 18:22:52
3
mohammed_bello1
Îtz m bello :
ALHAMDULILLAH wlh yau kusan wata biyar kenan kullum saina tashi wlh wlh naga sanji a rayuwa ta sosai wlh sai alhamdulillah 🙏🙏
2026-04-19 22:57:23
14
ehmamhamverl0
Ehmqm hamverl :
Allah yasa mudace
2026-04-19 09:34:40
2
user3029398600433
Zarami :
Allah yakarawa mallam lfy
2026-04-19 07:52:07
4
usman3434auz
PROMISE FASHION DESIGN :
Allah amin
2026-04-19 17:59:22
3
abu_rayyan76
ABU_RAYYAN :
YA RABB, YA RABB, YA RABB, Ka temakemu da temakonka YA HAYYU YA QAYYUM.
2026-05-04 13:52:29
4
haleeysbeautycare
halima haris :
ya hayyu ya qayyum ka azurtamu da sallan dare
2026-05-04 06:34:50
4
adclothing03
AD clothing :
Masha Allah
2026-05-04 08:39:47
3
officialmusteeauwal293
mustapha auwal 297 :
don Allah mlm Ina tambaya?? qaqa akeyin niyya sallar dare ??
2026-05-29 16:30:25
1
ashiruyahaya42
ALASHEER 🤍 :
Allah yasaka da alkairi
2026-05-12 21:31:34
1
jibrilaabdallah2
Jibrila Abdallah :
Zancenka dutse 👍
2026-06-03 18:37:45
1
ahmaduadamu376
𝔸𝕁𝔼𝔹 :
ngd
2026-05-12 03:51:12
1
maryamabubakar400
Maryam buda :
Assalamu Alaikum Mlm Allah yasaka mk dama fificin Alkhairi dan Allah Mlm Ina neman qarin bayani gameda salatudduha qarfenawane yakamata ayita kuma wace surace ake karantawa bayan krtn fatiha🙏🙏🙏
2026-05-07 13:42:06
0
shaibulaminu12
laminu chaïbu intigar :
s a w
2026-04-19 07:30:04
3
user6175888403517
user6175888403517 :
Ya Allah
2026-04-19 16:36:40
1
sahabi3244
Sahabi Abdullahi :
Allah Kabamu Ikon Yin sallar Dare
2026-05-30 08:44:22
1
user14202366579413
Abubakarboss :
wannan gaskiya ne wlh akwai falala sosai
2026-05-04 21:16:23
1
alhazaifurniture
ALHAZAI FURNIT GALLERY BACK UP :
Wllh mun tabbatar kwai dagaske 🥰
2026-04-30 01:25:03
1
user9981944877819
Dan/[email protected] :
hakkun
2026-04-19 17:42:33
1
apaki3030
Apaki3030 :
gaskiya ne mlm
2026-04-19 11:43:37
1
To see more videos from user @sallar_dare, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About