Allah Sarki wlh mlm wannan faɗakarwar da mahaifina yafi dacewa dashi
2026-04-18 23:56:38
362
Abu Ãmeer Fago :
Wlh mlm Duk Talauci Billahillazi 👌
2026-04-19 04:52:56
171
Just facts 💙 :
hanu da hanu muke gaisawa da mahaifina, haka muke gaisawa da dana🥰
2026-04-19 07:25:33
263
A.B.S😎 :
Alhamdulilah kamar aboki ya dauke ni🥰Allah ya kara masu lafiya Amin 🤲
2026-04-20 01:20:29
86
SageerM :
Wallahi wasu mahaifan ko sawun sallah basa haɗawa da yaransu idan sun girma 🥹
2026-04-19 10:45:20
128
Naima Mohd Sabo :
wallahi hakane gamu nan duk hakane Allah ya ma iyayen mu Albarka
2026-04-19 02:36:24
66
Nurullah couture :
Wlh bantaba musabaha da mahaifina bah tunda Allah ya halicceni a rayuwa na😢
2026-04-19 08:33:56
26
zaynaba😍 :
Allah ya sakawa iyayan mu da gidan aljannah🙏🥰
2026-04-19 12:28:32
22
Miga__kid :
Alhamdulillah mahaifi na yana daga cikin mutanen da nake jin dadin fira da shi cikin fara'a d zolaya Allah Alhamdulillah
2026-04-19 07:41:30
24
MAMAN MOME BONONZA :
😭😭😭😭😭Amman Ni bazan iya yiwa yaya na rikon da iyayena sukayimin INSHA ALLAH
2026-04-21 12:38:00
6
sali :
Al'adar soyyaya na bahaushe
2026-04-19 17:19:18
6
Abdulmalik Danyaro :
Alhamdulillah
2026-04-20 16:29:56
26
Dan alkali caps :
Wannan Gaskiyane
2026-04-19 14:17:46
5
✨Musty_Abdul.002✨ :
wllh wnn duk halin iyayenmu ne 🥺🥺🥺
2026-04-20 08:37:18
5
Nr Ibraheem muneer G-Bore :
Allah kaimana tsari da talauci
2026-04-19 11:59:28
6
Usman aliyu marafa :
ina so malam wlhi
2026-04-19 07:00:01
13
MU'UTASIM ILYAS :
wllhi wannan haka yake
2026-04-19 11:52:01
9
Dauda Musa khs 🇳🇬 🇸🇦 :
wlh gaskiyane malam
2026-04-19 10:53:24
5
fatimaabubakar7198 :
Gaskiya ne
2026-04-19 01:43:10
7
itz ABDUL✓ :
wlhi abun haushi
2026-04-19 05:26:57
8
Abba Usman 😎😎✌️✌️ :
Wllh haka ne mallan 🥺🙌🏻
2026-04-19 07:11:51
7
Muslimah. :
Wallahi mahaifin mu ya koya mana soyayyar sa.Dan a duniar nan wallahi muna qaunar mahaifinmu Mutum ne mai tausayi da kyakkyawar muamala.Haka kawai saina ji ina godewa Allah da irin iyayen daya bamu.Har so muke Baba ya dawo gida ai tafira cikin farin ciki.Baban mu na musamman ne wallahi Allah ya jaada rayuwar iyayenmu ya qara mana qaunar juna🤲🏻❤️
2026-04-19 14:23:36
7
mr_shapiro☝ :
gaskiya ne wlh
2026-04-19 06:03:52
5
ahmadeaded yakub :
Allah mungodema,nidai mahaifina kamar aboki nake agurinsa kullum tare muke.
2026-04-19 08:45:11
7
NAJIB ABK🙌 :
gaskiya bahaushe yadau wannanda girma🥰
2026-04-19 08:26:51
6
To see more videos from user @saifullahi_b_ahmad, please go to the Tikwm
homepage.