@madubin.afrika: Ci gaban tattaunawa da Abdurrahman Husaini, kar a manta da ziyartar shafinmu na YouTube a Madubin Afrika, mu na godiya kwarai da gaske da bibiyarmu da ake yi. @tiktok creators @yarimapage @Dan Bello #fyp #madubinafrika #tiktokcreatorsearchinsightsincentive #foryoupage

Madubin Afrika
Madubin Afrika
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 April 2026 11:13:56 GMT
1309249
60011
579
2316

Music

Download

Comments

awwsall66
AuSal😩❤️💍 :
Allah yasa a chikin qaddararmu bbu haduwa da way’annan mutane🥺😭🤲🏻
2026-06-16 12:19:52
116
nanakadija484
nanakhadija :
wlh hakane tunda suka daukeni wlh banyi lafiya ba har yanzu
2026-06-14 07:52:10
169
user4338023180333
ISAH GALBI :
Part nest
2026-06-16 21:50:11
1
jupiters.spices.a
Jupiter’s Spices And More :
Allah ka sa muyi sabani da tsautsayi
2026-06-13 20:22:46
124
hoseatauna
Hossikyt🇳🇬 :
da duka wanan bayani har yanzu Yan arewa suna ce a zabi Tinubu a 2027
2026-06-14 14:38:16
94
chef_dijeeh
chef_dijeeh :
Allah yasa a cikin gaddararmu babu hauwa da way’anna mutani Allah kakare daga sharri Su
2026-06-16 13:49:43
8
aisha.muhammad3771
Aisha Muhammad :
ubangaji Allah in sunfito Allah ka hanamu fita in mun fita Allah ka hanasu fitowa Allah Kai mana sabani dasu 🤲🤲
2026-05-24 16:53:47
69
ayshalawan02
Aysha lawan😊💚 :
Allah y tsare mu y kare mu ya kawo mn karshen su🤲🥺
2026-06-14 14:28:54
17
77feena
feena💝 :
Ya Allah kamana katangar qarfe da mugu ko a ina yake ya hayyu ya Qayyum 🤲
2026-05-16 08:02:15
62
1waleeda
saudat Bauchi :
wayyo in sunfito Allah kahanamu fitowa
2026-06-16 18:45:46
10
hauwa_ms
Hauwa Mohammed :
Allah ya tsare mu daga sharrin mutanen nan
2026-06-15 16:55:46
11
blessednursekhalid
Nr Khalid Isah Umar :
Hmmmmm
2026-06-14 16:19:30
5
zubainatuabubaka33
Zubaina :
yaa Allah ko a mafarki karka bari mugansu yaa Rabbi 🤲
2026-06-16 03:53:16
7
ahmadtea808
Ahmad Tea0450 :
Allah yai mana maganin masifa😌
2026-06-16 12:39:28
4
ismail1657962413449
ismail haruna jibrin blg 🤩💯 :
ubangaji Allah in sunfito Allah ka hanamu fita in mun fita Allah ka hanasu fitowa Allah Kai mana sabani dasu 🤲🤲
2026-05-28 10:04:52
12
deejerh11772
barr deejer :
wlh sainaji kamar ba a duniya bane😭😭😭 ya salam
2026-04-27 23:05:44
35
armayaumaaruf3
armancy1 :
allah yawadaren naka yalalace
2026-06-14 17:05:27
7
abdulhadiusmanrng
A. usman :
ke duniya !
2026-06-14 11:48:51
7
labishat
Labishat :
innalillahi wa innah ilehirrajuun
2026-06-14 06:02:16
7
user49767291431831
jawaheer maheer :
bacci fah
2026-06-14 21:16:31
5
adamugarbaagogo
Adamu Garba Agogo :
innalillahi wa inna ilaihi rajuun
2026-06-14 12:54:53
5
khadeejatadam23
HAJIYA LUX🌻🌻 :
Allah katsaremu
2026-06-14 13:02:54
6
fridahdago
Ridahgomo ❤️🕊️😘 :
innalillahi WA inna ilaihin rajiun 🥲😭 Allah
2026-06-14 19:50:42
5
abumusa1791
Abumusa :
Follow
2026-06-14 07:03:52
6
official_zainabkosawa
official_zainabkosawa :
Kawata tace wllh sbd rashin ruwa har fitsari suke sha 😭
2026-06-14 17:50:02
31
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About