Allah kayiwa uwata albarka kasa tagama da duniya lfy tunda bata nunamin hanyar bataba🙏
2026-04-20 21:22:38
91
zeezeelife💗 :
saikukaji munkoma soyayya da tsohon sauryina rabuwarmu tsawon shekara 17 kenan,Allah yazabi abinda yafi alkhairi 😅🤲na haihu har 3 Amma hka yakeson🥰
2026-05-03 11:25:52
7
baiwar Allah ❤️💚❤️ :
alhamdulillahi ya ALLAH...ai da duk masuyiwa wani mugunta yaringa komawa kansu ya ALLAH amin 👍 🙏
2026-04-20 20:46:29
27
MANYAN_MATAN_TIKTOK :
innalillahi Allah ya shiryar da zukatanmu
2026-04-21 05:31:12
21
yar'uwah khalty 🇳🇬🤍💚 :
Allah yasa agama lfy allah yayiwa iyayenmu sakayyada gidan aljanna mafificiya 🥰hudubar maman kena koyaushe karkayiwa kowa komai in yayi maka kabarshi da allah
2026-04-20 18:43:34
19
Maryam sani :
Inna rillahi wa Inna hilaihi raduhoun ALLAH ya kiouta AMMIN🤲🤲🤲
2026-04-21 11:26:30
15
user6882476347197 :
malam mungode sosai Allah ya saka da alkhairi
2026-04-20 17:37:20
10
روزي مي عيسي :
allh kwta amin!
2026-04-22 10:17:05
6
hadiza Muhammed 55 :
wallahi malam niuwargidani aman kamar haka yafaru agidana siakchi ninamata ama Allah gafururahim Alla yadada tona musoasiriso Muna godiy so say malam
2026-04-21 07:13:36
10
ummy :
allah ubangiji ya rufa'asiri
2026-04-21 08:29:00
7
FATIMA SHINKAFI COLLECTION :
Allah sa mudace
2026-04-21 15:52:36
5
Muhammad Ahmad Muhammad :
Mata iyaye ku kiyaye me dikka baya bacci wllh zaman lfy yafi zama dan sarki allah yasa mudace🤲🏻
2026-04-21 13:31:51
5
🧕mar,atussaliha🧕 :
innalillahi wa inna illaihirraju un Allah katsaremana imaninmu