@nernerhlyrics910: Ummata❤️🫀 Beloved soul🥹أمي 🫂❤️Mamanaa!!!🫂❤️Allah Yakara miki lfy da Imani 🤲🥰 Allah ya tsare manake uwa tagari 🥹🤧❤️🫂 Allah ya albarkaci rayuwarki 🤍🥰🤭Allah ya faranta miki🌹🫶🏽❤️🔥🔐❤️ Duniya da lahira 🤲🏽🥀🫂❤️🥹Allah yabamu ikon faranta miki❤️🤲🏼