@yusuf.gummi: Haka Shehu Ɗanfodiyo ya zo ya samu dayawan al'ummarmu suna bautar dodo, cikin ikon Allah ya taimake shi ya tsamo su daga bautar dodo. Amma saboda rashin kunya wai yanzu shehun da ya tsamo kakanninsu daga wannan masifa shi ne abin zagi, da ba don Shehu ba da yanzu duka yara masu zagin nan su ma suna can suna bautar tsumburbura da dodo kuma suna shan burkutú. Yanzu fa kamar haka ne, sai wani jikan tsohon nan ya zo bayan shekaru 100 ya ce Adam Ashaka ya musu rashin mutunci, ya ci galba a kansu kuma ya yàƙe su bai musu adalci ba. Laifin Adam Ashaka shi ne ya yi ɗawainiya ya musuluntar da kakansu. Shi ma Shehu Ɗanfodiyo laifinsa ɗaya shi ne ya hana kakanninsu bautar gunki da dodo da tsumburbura. Ƙarshen lalacewa shi ne ka ce za ka samo tarihinka wajen maƙiyinka bature, kun yarda malamai su ba ku ilimin sallah da zakka amma ba ku yarda da su ba a kan tarihin addininku da na Ɗanfodiyo ba, akwai hàukar da ta wuce wannan? Shehu ai kafin Allah ne, ba abin da na ɗauki wannan abin face kawai Allah ne yake son ambaton Shehu ya ci gaba da wanzuwa sai ya ƙaddaro wannan abin. A soke shi ya samu lada sannan bayin Allah na ƙwarai su yi ta masa addu'a suna karanta littattafansa yana ƙara samun lada a kan lada. Wannan shi ne. ❤️ Allah saka wa Shehu da alheri, shi ma Adam Ashaka Allah biya su da aljanna da iyayenmu. Alƙalin bayan fage, Ahmad Usman Elnafaty.
Yusuf Gazura Gummi
Region: NG
Thursday 23 April 2026 05:32:51 GMT
Music
Download
Comments
dr.elmuazzam :
masha Allah
wlh yaci banxa
2026-04-23 16:29:33
279
fathima-A :
Kaci banza baba allah yayi mana gafara🤲
2026-04-23 19:22:37
213
oppicial musa iyali 👞 :
Saina tuna wani hadisi na annabi s a w 🥰
2026-04-23 21:36:25
81
Gambo Jimeta :
DUK yadda za,ayi zuciyarsa tanada KYAU congratulations 🎉
2026-04-23 17:20:39
136
been ahmeed kt 1t 💞☠️🙏🤝 :
to jama a ya mukaji da shirye shiryen mutuwa to Allah ubangiji yasa mucika da imani dan arxikin shugaba mhd s a w ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
2026-04-24 14:50:24
42
MUHAMMAD_SUNNAH-ALJOSAWY NOW :
alhamdulillah
2026-04-23 19:18:54
23
fanan🫀🫂 :
gsky allah yana sonka🥺
2026-04-23 22:48:01
16
hamzauba712 :
Masha Allah.... Allah! Allah ne jama'a
2026-04-23 18:25:46
23
HIKIMAR ALLAH 🎁 :
🤲😊 Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah 🤲 Allah ka qara mana qaunar annabi Muhammad (S.A.W) 🙏🥰🥰
2026-04-24 14:17:33
7
NAZEE NA MAIKI.019💫🌍 :
Allah ya taimaka Dan uwa🙏🙏
2026-04-23 20:58:41
11
ABBA MOUKAILA :
ماشاء الله
2026-04-23 15:26:36
20
Maryam Ibrahim :
Mashaa Allah ☺️
2026-04-23 22:56:37
7
Ahmad Mukhtar :
Allah yakarawa musulunci daraja da daukaka
I love my religion forever
2026-04-24 08:18:57
13
Umar surajo :
congratulations baba
2026-04-24 20:54:02
5
Sarauniyar Maganin Nigeria :
Masha Allah. Allah Ya Taimaka
2026-04-23 18:22:02
8
DAN_KIRKI_54 :
Ma cha Allah allahu akbar 🥰🥰🥰
2026-04-23 15:13:18
5
ATIKU GOLD OF LAGOS :
Masha Allah
2026-04-23 14:07:55
7
fan community :
Allahu Akbar 🥺🙏🥰💯
2026-04-23 16:26:08
8
FERE🐐🎧 :
Masha Allah Allah yyi wa rayuwa albarka babah ubangiji y karbii tuban ka🙏🙏
2026-04-24 13:03:13
8
Ali Akilu zakiru 777 :
lailaha illalalahu Masha allahu
2026-04-23 06:01:23
6
prince boii :
allah kasa wayansu ma sugane gaskiya
2026-04-25 11:38:28
5
user1035281660986 :
Masha alla
2026-06-26 21:10:52
0
Zainab Muhammad Chubaɗo :
Allah sarki dattijo. barkanka da arzuqi. ya Ubangiji ka sa ƙarshen mu ya fi farkon mu kyau
2026-06-22 21:02:17
5
ibb justice sml :
Allahu akbar masha Allah 💓💓💓💓
2026-06-22 19:47:54
1
Hayatu_B_Najeeb🎤 sfn🎵🎻🎤 :
Alh ya gafarta masa
2026-06-18 22:48:57
1
To see more videos from user @yusuf.gummi, please go to the Tikwm
homepage.