Ni kaina najima da sanin banda cikakkin hankali wlhi shekara 30 babu mata kuma wlhi Ina San Auren kudin Auren ne banda shi ubangiji Allah Kah horema duk wani wanda yake San yin aure kudin aure dan yayi aure kukuma matan Allah ya Baku abokan zama nagari harda muma maza Amin ya hayyu ya qayyun 💔🥺🤲✨