Allah Subhanahu Wata'ala Ya yafe mishi kura kuran sa. He is my course mate, We did course together. Allah yaqara baki haquri, kuma yabaki wanda zai kulamin dake.
2026-04-25 06:50:45
28
usmangarba344 :
sorry Allah ya jikanshi da rahama
2026-04-25 00:12:12
9
hussaini shaffa :
may Almighty Allah grant them aljannatul fiddausi Ameen
2026-04-25 09:03:33
6
zainabsoja0 :
Allah ya sa aljannache makoma
2026-04-26 07:47:55
6
Abayatique by Amie❤️ :
Allah ya gaffarta masa….Allah ya kyautata makwancinsa
2026-04-29 10:55:50
4
babatsamuel :
please take Hart we all miss him more
2026-04-24 19:39:34
3
MM TAUHEED :
Allah sarki gashi kin ajje memories dayawa tare dashi…Allah ya jikan wadanda suka rigamu🙏🏻
2026-04-24 19:37:06
3
beautychic83bb :
allah yajikansadarahama
2026-04-28 14:32:16
2
Sa'a Terrang :
Allah sarki Sannu Mrs UI Allah ya kara miki hakuri Allah ya masa Rahama
2026-04-25 14:00:41
2
Touré Mhd🇲🇱🇲🇱 :
Allah Akbar ☝️😭😭😭 Amine 🤲🤲🤲 Amine Amine Amine Amine 🤲 ya Allah
2026-04-26 13:33:12
2
ALHAJI MUSA ABU HANIFA :
Allah ya gafarta maka Soja mazan fama you left us but your memory is in our hearts always we are praying for you May almighty Allah forgive you and your family
2026-04-25 00:57:50
2
fatima danlami :
Kiyi Hakuri Allah ya jikanshi sis
2026-04-25 02:32:25
2
last born last Man standing MI :
Allah yajiƙan oga da rahama ameen.
2026-04-27 18:22:39
2
Ummuyasmeen :
Allah ya jaddada rahamah agareshi
2026-04-24 20:33:49
2
Mrs h :
Allah ya jadda da rahama agareshi ya sa aljanna firdausi ce makoma shi ya Allah
2026-04-29 07:12:50
2
Beautifulgirl 545 :
Allah yabake hakuren rashi auntyn mu yasa aljannace makoma agare shi
2026-04-24 22:50:44
1
Aisha A umsr :
may almighty Allah grant them jaanatu fidasi ameeeen yaarabi
2026-04-29 22:41:17
1
Lukman Sani :
Allah yagafarta mashi yayi mashi rahma yayafe mashi Kura-kuranshi Ameen yaa Rabb
2026-05-04 14:18:59
1
missgreen :
matan sojoji suna ganin rayuwa Allah sarki Allah yajikansa
2026-04-30 14:52:22
1
meenah 💞💞 :
Allah yaji kanshi Allah yasa aljannah ce makomar shi
2026-04-25 16:14:16
1
matar mijinta 🥰 :
Allah yajikansa da rahma 🤲 Allah yasauki duk wata Mai chiki lpy 🤲
2026-04-26 11:03:47
1
bello zainab :
Allah ubangiji byajiqansa yamasa rahama yasa yahuta yakai haske qabarinsa🤲
2026-04-25 16:39:55
1
user3550615451812 :
Allah ya jikansa my oga mirriga Allah continue blessing this family 🙏🙏🙏
2026-04-28 05:08:12
1
kadak :
my boss 😭😭😭😭
2026-07-01 23:45:32
1
Baiwar Allah💝💞 :
In sha allah his in good place may Almighty Allah grant him aljannatul firdausi🤲🏽🙏🏽💔😭😭
2026-06-29 13:21:49
1
To see more videos from user @teemaibb, please go to the Tikwm
homepage.