@abmaishadda: Daga Dandalin Daukar #SAHEEBA #SaheebaMiniSeries #SAHEEBA Zai Fara Zuwar Muku Ranar Talata 19th May Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 9:00pm A YouTube Channel Din MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da kuma Gidan TV na @tv_algaita 9:30pm SAHEEBA Episode 10 Ne Kacal, kuma a iya nan labarin yake karewa, Inn shaa Allah Zamu Dauki Tsawon Sati Goma Muna Haska Muku Shi AN ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA’s DREAM Produced & Directed by @realabmaishadda Story by @realabmaishadda Screenplay by @yakubukumo_ Assistant Director @mr.a.a.amaryawa Co Produced by @muazzamu_idi_yari @sulaimanbelloeasy Starring @realalinuhu ADAM A ZANGO @yakubumohammad_ @saddiqsanisaddiq @theadamgarba @nurahussain52 @ameerah_yola @zrh_aliyu @misha_sulayman @saimamuhammad__ @aishafararlema @realfaridaabdullahi @saifjezzy @abubakar_y_ladan @asmausani Sponsorship Partners @dahirspices @goodcafe.ng @ameerfoodsng Publicity @ak_nakowa_001 NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB