@yahaya Sultan abu jalaludhini: 💕🌺😊 Allah ya albarkace ki da alkhairi a dukkan lamuranki, ya buɗe miki ƙofofin nasara da dacewa, ya sanya rayuwarki ta kasance cikin aminci da rahamarSa a kowane lokaci.
Allah ya shiryar da ke, ya tsare ki daga duk wani sharri, ya cika miki burinki na alkhairi, ya sanya farin ciki da kwanciyar hankali a zuciyarki.
Allah ya azurta ki da miji nagari, mai tsoron Allah, mai kaunar ki da girmama ki, wanda zai zama silar alkhairi da albarka a rayuwarki.
Allah ya haɗa ku a cikin alkhairi, ya sanya zaman ku ya kasance na soyayya, fahimta da rahama. Ameen ya Rabb 🤲🤍❤️kanwata ❤️walah haulah walah kuwwatah illah billahih aliyalh azhime🥰🥰masha allah kyakyawar yarinya🥰🥰fatan alheri da rayuwa mai albarka 🥰🥰fatan miji nagari mai albarka 🥰🥰fatan farin ciki mai dorewa🥰🥰allah rabaki da sharrin duniya da lahira sharrin aljan da mutum🥰🥰allah cika miki burikanki na alheri dan alfarmar annabin rahama ❤
2026-04-25 23:41:51
0
Lawali Boss :
2026-04-25 19:06:42
0
Abban Abulkhairi :
kyakkyawa!
2026-04-25 10:45:42
0
gambo yakubu62 :
👍
2026-04-25 20:47:26
0
rawanakachallah :
❤️❤️❤️
2026-04-27 04:35:11
0
madubalah ❤️😘💕 :
😍😍😍
2026-05-02 05:56:20
0
To see more videos from user @babybeautiful92, please go to the Tikwm
homepage.