please the test result aspect what are the needed document
2026-09-02 15:57:51
0
Mubarak :
Allah ya saka da alkhairi
2026-04-27 08:44:58
1
. :
the problem is i pit my email correctly and it's not sending messages to my gmail
2026-04-27 15:16:56
0
SalisuYusufdanmama0470 :
dan Allah ina da matsala ko zaka iya taimakawa wajen gyarama wajan saka document ɗina cewa sukeyi unable to complete the operations due to low memory
2026-05-21 16:00:43
0
Hausa Money Guide🔓🌍💸🪙💰💳 :
Mun gode
2026-05-01 05:41:28
0
Jamilu Chiroma :
a karkashin course zaka ga an rubuta full scholarship Amma bayan ka zaba kazo ka duba a jamiar da ka zaba se kaga ya koma free, me Hakan yake nufi?
2026-04-25 10:46:04
1
Yasir Muhammad Ahmad :
programs 25 Acikin iya university 3 da mutum ze zaba ko Kuma a duka universities din mutum ze iya zabar program 🙏
2026-04-27 08:11:00
1
ramcy :
idan akayi translating akwai stamp din da zaasa daga court?
2026-05-08 18:46:29
0
Haajar🌸🩷 :
dan Allah taya zan iya translating medical report da kuma police Clearance certificate
2026-04-25 17:54:16
0
Eliakim Jamil :
Dan Allah idan mutum bayada passeport ya za yayi ???
2026-06-07 20:54:49
0
AhmadTJ :
Dan Allah me SS zai iya apply,in normal yake
2026-04-26 20:46:46
0
XceptionalDon :
بعد أن قدمت، كيف يمكنني التحقق من حالة طلبي؟
After I applied then how can I check my application status?
2026-04-28 15:34:18
0
junaiduabdulkadir6 :
جزاكم الله خيرا
2026-05-01 13:15:07
0
USTAZ YA'U MAIDUGURI ✅️ :
jazakallahu khairan
2026-04-28 07:58:47
0
Dr Sadeeq :
masha Allah 🙏
2026-04-27 09:53:18
1
said abdraman sidik :
لو سمحت إشرح بالغة العربية
2026-04-28 06:17:26
1
lobbo :
so please the attachment side . is it compulsory to change all the needed document to Arabic before attaching
2026-09-02 15:53:13
0
Mubarak :
zan iya sa Court affidavit a wajan security
2026-04-27 08:46:31
0
Sensational Fragrance :
Pls dole mutum sai yana da passport?
2026-04-27 20:26:59
1
saleees :
zaka iya da national identity card
2026-04-26 14:40:06
1
Muhammad nasir assalafy ☪️ :
godiya muke 👏
2026-04-25 17:33:10
3
Khadija :
Ya ake translating din
2026-04-27 15:57:55
1
Young Kabeer :
zuwa yaushe ake gama review
2026-05-25 20:21:56
0
Young Kabeer :
Nayi nawa amma ba translation akwai matsala
2026-05-25 19:51:55
0
mxg105 :
a wajen languages test, tun da da turanci mutum yayi karatu, zan iya sanya WAEC kawai ?, kuma wajen WAEC da transcript ga wanda yake neman masters sai ya yi verifying a ministry kuma certificate na makaranta ko zai iya sa statement of result ?
2026-05-05 12:07:55
0
To see more videos from user @jamioinsaudia, please go to the Tikwm
homepage.