@marke.herbal.medicine: MAGANIN FAMILY PLANNING GA MATA MAI CIKI KUMA CIKIN IKON ALLAH ANGWADA BABU IYAKA KUMA YANAYI AMMAFA DAYARDAR ALLAH 1 kisami yayan zurman kina hadiyar guda 1da ruwa duk bayan wata 2 ki sake hadiya amma wasu yana iyayymusu har shekara yana aiki ajikinsu sedai ba kowa yakewa hakanba kuma ana hadiyar sane da daddare inzaa kwanta maana yazama shine Abu na karshe da aka ci a wannan rana 2 ki kisami yayan garafuni shima kina hadiyar guda biyar da ruwa duk bayan wata 2 Shikuma duk bayan wata biyu se an hadiya 3 zaki iya samun man gelo wato Castor oil kenan da turanci amma me kyau dan kaaar waje kina shafawa a cikin farji yayin da zaai harkallah maana duk lokacin dazaai market se anshafa shi ze miki maganin sanyi kuma zehanaki samun ciki da ikon Allah 4 ana samun yayan gwanda kamar guda biyar amma shi me gida ne zena hadiya kuma shi kullum ake hadiyar sa maana duk ranar da zaai har kallah to se an hadiyi guda biyar da ruwa wasu mazan yana iya daukar lokaci yanaimusu aiki wasu kuma baya dadewa shiyasa mafi sauki kawai ahadiya kullum shima yana hana samun ciki amma shi wannan iya maza ne kawai suke amfani dashi iya maza kawai banda mata Ko wanne daga CIKIN wadannan magungunan inkika gwada zaki samu biyan bukata da ikon Allah.

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 25 April 2026 20:02:30 GMT
272594
9841
88
338

Music

Download

Comments

zinariyah1
Zinariyah 💎💞 :
please tag me for next video
2026-04-28 15:05:53
5
user94788473239105
MAMAN NANA'S FASHION HUB :
dan Allah amana bayani
2026-04-26 10:41:06
3
user687457449779
Aisha Aminu pkm :
dan Allah menene yayan zurman pls🙏
2026-05-12 15:50:13
2
ummee.ta.yarmama
maman shaleliya me kitso :
yaza ayi insamu inaso
2026-06-08 18:05:28
0
fiddys_glam
fiddy glam collection :
inaso
2026-04-28 22:49:22
1
faridatushuaibuad4
FARIDATU SHUAIBU ADOKWE :
I'm interested how can I get it
2026-06-06 11:10:14
0
azzahras.collecti
AZZAHRA'S Collection kn💙✦SNG✦ :
inaso nawa ne
2026-04-29 10:40:19
0
ibrahimfatoumata9
Ibrahim Fatoumata :
inaso wly
2026-04-28 09:54:25
1
user5729623403432
manun.gwauna.RGBY :
MLM nawane mgn
2026-05-06 20:58:19
1
abrukky09
Abrukky 😊🔐🤗 :
Dan Allah Mai Nene yayan zurma
2026-06-14 21:21:28
0
phateemah5588
phateemah :
inaso pls
2026-05-24 21:22:24
0
beyooty.baby
Beyooty Baby :
slm
2026-05-12 23:54:43
0
hassankungiglobla
HASSAN KUNGI GLOBAL :
please help people
2026-05-26 13:06:18
0
yusufbilalgy
yusufbilalgy :
I new please
2026-04-28 20:56:17
1
adamu45446
adamu4544 :
next
2026-05-07 20:27:14
1
user5546061984124
boko :
ok
2026-07-15 20:29:52
0
isahabubakar020
isahabubakar020 :
Masha allah
2026-04-28 14:46:45
1
zainabyusuf716
zainabyusuf716 :
naw
2026-04-27 22:00:28
0
user825201769
Ibrahim Muhammad :
please next explain
2026-05-10 20:41:58
0
yusifmuhammad517
yusuf muhammad kaura :
nawa yake
2026-05-12 06:05:58
0
khadijabasiru3
khadijabasiru490 :
ina so
2026-05-11 05:51:18
0
aliyuibrahim8595
Aliyu :
Pls you contact
2026-05-25 23:28:08
0
aish00129
OumAmeerah :
Nawane pls
2026-05-12 09:15:34
0
umminarif0
umminarif :
please inaso ya zan samu
2026-07-18 17:22:24
0
usematarmijinta
matarmijinta :
ina so pls
2026-04-28 14:51:42
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About