jiya jiya aka gama min magana akan wai naki aure Amman yau dana ji magannan nan sai naji sanyi araina, Allah yasa jinkiri ya zama Alkhairi
2026-04-30 11:49:14
563
sadik vip :
Benefits of single life
. saving money
. saving time
. protecting ur self from lies and packaging
. zero%tension
. self confidence of making money in every type of business
Wanda ya yarda yamin like😂😂😂🥰🥰
2026-04-29 18:37:25
321
babexee1 :
Allah de yasa mudace kawai this life oo🥹😭💔
2026-06-09 21:12:23
0
mommisco love ❤️dorayi :
Wlh dazaiyi saving danasamu abin status yau 🥺
2026-04-30 08:22:02
156
VEILS IN YOLA :
🥺🥺gsky inajin Kamar labarina ne Ake karantawa🥺🥺🥺wlh💔💔
2026-04-29 19:42:25
190
haleematus Sa'adeeyarh :
alhamdulilah bayan maganganun dana sha a karshe an kawo sadakina🥰
2026-04-30 07:45:46
211
𝘏𝘢𝘧𝘴𝘢 🧸 :
Ga abun posting ba halin saving 🥹😂
2026-04-29 20:06:16
93
Videographer in Abuja/suleja :
Abari muyi saving pls 😭
2026-04-29 18:34:34
87
umargwamna1 :
wlh har hankali na ya kwanta 🙏🙏
2026-04-29 19:25:59
126
Abdurrashid kabeer :
Kuma wlh aure ba dole bane 🙄🥹🥺😭😭😭
2026-04-29 19:52:16
63
dreashertfarouk :
Gaskiya ne Allah yasa jinkirin ya zama Alkhairi
2026-04-30 17:35:50
31
Ayshert_Bint_Othman🧕 :
Sai Naji kamar dani ake
Allah Ubangiji ya shige mana gaba Allah kaxaba mana mafi Alkhairi wadanda zasu zame mana sanyin idaniya 🥺🥺🥺 Allah kasani munaso muyi aure Allah ka kawo mana cikin kankanin lokaci ya Allah
2026-04-30 09:13:53
27
beauty :
allah yabamu mazaje nagari yasa jinkirin alkairi ne
2026-04-30 07:44:48
14
zinariafabric :
Tell them mama
2026-04-29 15:41:01
41
Meenat muh'd 🥰 :
wlh situation danake ciki kenan Allah yasa sugane 🥹🤲
2026-04-30 00:30:56
34
عمر فاروق :
Please allow us to save this video
2026-04-30 07:05:54
7
CEO🦋👒 :
Allah yasa jinkirin yaxamewa kowa alkairi 🤲
2026-04-30 17:06:52
10
H Scent enterprises :
Allah kasa jinkiri yazama mana Alkairi 🤲🤲🤲
2026-04-30 16:55:48
7
Zee Rano Collections and more :
Saidake mama🥰😂
2026-04-30 16:07:34
5
aminu ibrahim :
Maeso yamin mgn wannan video
2026-04-30 07:00:58
7
jiddarty6 :
Allow us to save mana
2026-04-30 14:21:36
7
Teemah_Daheer🥰 :
Wllh hakane Allah yasakamiki da Alkhairi 🙏🥰
2026-04-30 05:48:02
6
Sumayya makwarari :
Allah dan Annabi Muhammadu Allah yakawomana mazaje nagari masu tausayimmu
2026-04-30 05:34:00
12
@khadeejahragosbackup :
Allah yasa jinkirinmu Yazama alkhari arayuwarmu
2026-05-02 07:25:09
6
MK SARAKI GENERAL ENTERPRISES :
Mafi Yawan Jinkiri Yakan Zama Alkairi, Ya Allah Duk Abinda Yayi Jinkiri A Garemu Kasa Ya zama Alkairi. Ameen
2026-04-30 11:00:42
5
To see more videos from user @aimana884, please go to the Tikwm
homepage.