@marke.herbal.medicine: CUTAR H.I.V HIV Saboda haka, ku kiyaye zina ko luwaɗi. Hakazalika mata ku kiyaye zina da madigo Mafiyawan mazinata da yan luwaɗi da madigo suna ɗauke da cutar HIV both samari da dattawa Idan kunne yaji, jiki ya tsira Yanzu fah maganin HIV yakai kuma kowane wata sai ka siya 😭 Yanda rayuwa tayi tsada, ko commissioner bazai iya siyen maganin HIV ba, ballantana ke yar talakawa Maganin HIV yakai (saboda bakida hankali ƙato zai biyaki yayi zina dake? Note ba kowane skin infection irin wannan yake nufin cewa kana dauke da cutar h.i.v.