@dr_of_.tauhid: #dutsentanshimajlis #Tauhid #allah❤️

DR_OF_ TAUHID
DR_OF_ TAUHID
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 April 2026 11:32:36 GMT
487846
108651
935
2595

Music

Download

Comments

abbatemuhammed
Abbatee -- Muhammad :
Wllh Allah malam anyi duniya dan manzan Allah s a w
2026-04-30 22:45:05
180
ibgamawa
Ibgamawa :
Dr. Ikon Allah. Allah ya gafarta maka yasa kana Aljanna
2026-04-30 07:07:35
263
sadeeq808
SADEEQ :
Assalamu alaikum, Ina son mu fahimci wani abu cikin nutsuwa da girmamawa. Muna matuƙar son Annabi Muhammad ﷺ, kuma shi ne mafificin halitta, rahama ga dukkan duniya. Amma a cikin Al-Qur’ani, Allah ya bayyana manufar halitta a sarari: “Ban halicci aljanu da mutane ba face domin su bauta mini.” (51:56) Saboda haka, manufar halitta ita ce ibada ga Allah. Annabi ﷺ kuwa shi ne jagora da rahama da Allah ya aiko mana domin ya nuna mana hanya madaidaiciya. Allah ya ƙara mana son Annabi ﷺ tare da fahimtar gaskiya. 🤲
2026-05-04 10:27:40
103
mhdwalali
WAL ALI HANA AMMANNA :
kariya kake Allah yayi duniya dan annbi ne kuma daga barkon halitar Allah karce arzikin annabi mukeci insha Allah Allah kasadamu da annabin rahama
2026-04-30 13:42:24
64
gremslf1
kafi gwamna :
Anni douniya da lahira domin annabi Muhammad s. a. w
2026-04-30 04:34:49
64
bilyaminuibrahim343
by :
Dr Idris rahimahullah 🤲💕😭
2026-04-30 18:57:12
2
hajjmee_skinglow
hajjmee_skinglow :
Wann gaskiya ne Wallahi, Allah ya Kara ma Annabi daraja, Allah ya jikan ka malam , Allah kuma yasa mu dace
2026-05-01 09:31:30
82
saminushausawa
(( SHAHEED )) :
Allah yaqara nauyin qasa
2026-05-20 19:04:10
7
sarkin_africa
Sarkin Africa👑🌍👑 :
Wai masu cewa ayi muku likes ubanku zakuyi da likes din ko me💔😭
2026-05-21 20:50:03
10
imranahalilou
iMrAn :
Duniya da lahira an halicce su domin bautar Allah Annabi Muhammad (SAW) yana da matsayi mafi girma a cikinsu, amma ba shi kaɗai aka yi halitta dominsa ba 🥰🥰🥰
2026-05-02 22:11:02
26
msalihu29
𝒊𝒕𝒛 𝒔𝒂𝒍𝒊𝒉𝒖 𝒎𝒖𝒉𝒂𝒎 :
kaji maganan gaskiya kenan 💯
2026-05-20 21:35:55
12
maicomfirm
@ALH CONFIRM :
Allah yasa aljanna firdaus itache makomarka mal Mai kaunar Annabi Yamin like
2026-05-21 15:15:18
12
dee965236
dee9 :
Assalamu alaikum, Ina son mu fahimci wani abu cikin nutsuwa da girmamawa. Muna matuƙar son Annabi Muhammad ﷺ, kuma shi ne mafificin halitta, rahama ga dukkan duniya. Amma a cikin Al-Qur’ani, Allah ya bayyana manufar halitta a sarari: “Ban halicci aljanu da mutane ba face domin su bauta mini.” (51:56) Saboda haka, manufar halitta ita ce ibada ga Allah. Annabi ﷺ kuwa shi ne jagora da rahama da Allah ya aiko mana domin ya nuna mana hanya madaidaiciya. Allah ya ƙara mana son Annabi ﷺ tare da fahimtar gaskiya. 🤲
2026-05-14 15:52:32
5
yousepbt
Yussuf bt :
Wai cewasuke karyane to kenan Allah ne yai Karya🥺 asuratul rahaman
2026-05-06 04:50:02
6
ustazgaye3
🦋 GAYE 🦋 :
kaji gaskiya dr Allah ya jadda rahama agera😪😭😢😢
2026-04-30 08:25:01
20
muhammadmc8
Muhammad :
allah ya sadaka da rahama mal
2026-04-29 22:42:14
26
hauwajegabross
H jegabross🦅 :
Malami mai ilimi malami mai hankali malami mai nagarta 🥺Allah ya jiqan maza
2026-05-23 11:16:28
8
sadeeqabbakar041gmail.co
Naval_Offcr⚓🏊🏻🧑🏻‍✈️ :
Allah yajikan Dr d Rahama
2026-04-29 20:15:14
23
nazyboy27
Allah yakaramana son manzon :
Allah yajikan malan 😭
2026-05-20 21:13:14
6
abbasadam83870
Abbas Muhammad :
Wannan gsky ne Amma arzikin Ma'aiki Sallallahu alaihi wasallam mukeci
2026-05-18 11:43:48
7
user2245045803974
muhd Bello bamanga :
Allah ubangiji ya jikan mlm Da rahma ameen ya hayyu ya qayyum
2026-04-27 18:55:06
48
abdulganiyu_magaji
Abdull :
Shiyasa sukece maka dr jaki,Allah yajikanka da rahma
2026-04-28 21:23:00
9
abbas_bellow
Abbas_Bellow :
Allah Ta'ala Ya Jaddada Rahama A Gare Ka
2026-05-03 09:19:36
6
rasheedah__ahmad
Rasheedah___Ahmad :
Allah yajaddada rahama agareka dr 🥰
2026-04-30 18:34:18
10
yusuf.muhammed33
Yusuf Muhammed :
allahu Akbar allah ya jikan malam da rahma
2026-04-27 16:54:33
25
To see more videos from user @dr_of_.tauhid, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About