waka tayi dadi! amma maganar gsky mun gaji da kallon labarina
2026-04-28 06:27:07
197
Aisha Aliyu :
Salim smart never fails indae waka ce🙌
2026-04-28 07:02:21
146
Pharm zee❤️❤️ :
Jarumi yayi min kyu Wlh please Suna sa please
2026-04-30 07:09:31
23
@everything hijabs🧕🏻 :
Wakar ma kuka take saka ni tun kafin na fara kallon film ne 🥺😭
2026-04-28 11:15:24
60
Abba :
gaskiya waka ta fita video ma haka amma bamusan ya film din ze kasance ba ,this video is fantastic
2026-04-27 23:39:39
33
meenah m shareef :
jarumin nan ya burgeni dan Allah meye sunan shi 🥰🥰🥰🥰
2026-04-30 17:57:41
7
DAN JATAU :
gaskiya Salim damuwa ne wow 😳 this lyrics
2026-04-28 09:07:52
17
@ cool strawberry _ :
waka ta yi dadi sosai
2026-04-29 13:40:19
5
Babire10 :
salim smart masifane all the best
2026-04-28 10:01:42
9
ummi idris usmankasaita :
wakar nan ce tasa namaka like aradu😆😅 like a lokacin danaji wakar nan dede wani situation din da ke damuna kenan so yayi motivating dina sosai kai Allah sai na danna maka like ma 😂👍