@saifullahi_b_ahmad: #profmansurisahyelwa #saifullahi_b_ahmad

Saifullahi B Ahmad
Saifullahi B Ahmad
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 April 2026 23:38:31 GMT
338776
65658
1752
4790

Music

Download

Comments

abbanihisan1
ABBAN IHISAN 🥰 :
Allah yasa Muna cikin Wanda zasu saurara 🙏
2026-04-28 04:42:07
1055
momintees
mom intee :
Yamukaji da murmushi🥰🥰 Allah yasa munaciki
2026-04-29 09:15:00
274
kasuwarafrica
kasuwar Africa fashion store📌 :
Duk Wanda yaji dadin wannan yace alhamdullh🤲
2026-04-28 11:59:18
208
salma.umar98
salmaumar5323 :
Wayyo dadi Allah kasa mu yan Aljannane❤️❤️can’t wait 💃🏻💃🏻❤️
2026-04-28 05:28:00
503
muhammadabdullahi3495
MUHAMMAD ABDULLAHI WURNO 001 :
DADI IYA DADI JIN QIRA'A DAGA FIYAYYEN HALITTAR🤍, WATO MUHAMMADURASULILLAH SALALLAHU ALAIHI WASALLAM 🤍🥰, ALLAH YASA MUNA CIKIN MASU SAURAREN WANNAN KARATU🤲🤗✨
2026-04-28 13:31:20
162
aayaro_
Aayaro :
Allah kasa Ina cikin masu karantawa ameen
2026-04-28 10:13:53
93
gmohnet
G_moh :
I can't wait to see this day🥰🥰🥰🥰 Allah Ya nuna mana wannan mana ya kuma sa muna cikin masu qarantawa yadda Annabi ya koyar
2026-04-28 09:38:34
100
ahfat_mero
ahfat_mero :
Allah na karatu Ina chin Apple 🥰🥰 ya hayyu ya qayyum dan Allah ka sani a Aljannah dan Allah 🥹🥹🥹
2026-04-30 09:46:39
36
autar.umma33
Autarumma delightful bite :
Ameen y hayyu y kayyum 👏
2026-04-29 21:53:52
8
sadiqafraf_backup
𝑺𝑨𝑫𝑰𝑸 𝑨𝑭𝑹𝑨𝑭➫✰ :
Allah ya hadamu achan Kaman Yadda ya hadamu a comment section 🥰😁
2026-04-29 18:19:00
16
jeoboy557
🇳🇪 SIR NOURADINE JEOBOY 🎧🤍 :
ya allah ya nuna mana wannan ranar yasa kuma damu za'ayi🤲🤲🤲
2026-04-29 19:47:56
7
msulemuri1
muhammadsulemuri1 :
I love you Allah 🤍
2026-04-29 06:59:08
18
nanah7398
Aisha bello :
Allah yasa muna cikin wadanda zasu saurara
2026-04-30 20:23:22
9
ksllamu34
Musa Bn Muh'd 🇳🇬😎🫲 :
Amin ya Rahman
2026-04-28 09:19:24
12
mahutacollection1
Maryam A Mahuta :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah ☺️
2026-04-29 20:22:13
7
umarpharouq63
PĦÄŘÓÜQ 😎👻 APPLE 🍎 STORE :
Dadi kan dadi knn 🥰
2026-04-28 23:37:10
9
dadaismaila609
Dada Ismaila :
مُحَمَد ﷺ
2026-04-29 20:29:53
7
qaribu_sp
Muhammad Qaribu s. P :
alhamdulillah
2026-04-29 14:39:31
7
saddat002
SM-MAP :
Allah kasa muna daga cikin masujin Alqurani daga Allah da kuma mazonsa🤲🥺
2026-04-28 14:00:11
44
imammalik002
Abdulmalik :
Allah ya Daukaka Sunnah da Mallaman Sunnah Ameen 🤲
2026-04-30 10:46:24
5
user40509266101324
🥰Ashanty 💞 :
Allahu Akbar Allah kasa wannan rana ta zame mana ranar farin ciki Amen y Allah
2026-04-28 07:17:43
44
bendaouda27
ramsy Daoud :
ya allah
2026-04-28 09:02:29
5
abuzahara01
أبو زَهْرة :
Ya Allah kasa muna cikin masu sauraro 🥰 Ya Allah kajiyar damu sautinka 🥰
2026-04-29 18:13:27
11
bilklsubilkliau
Bilkisu Muhammed :
SAW❤️
2026-04-28 09:22:36
7
umardalhatu10
s-faruq :
Ya Allah kasa wannan rana tazama rana mafi matsayi Awurinmu
2026-04-28 01:01:17
41
To see more videos from user @saifullahi_b_ahmad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About