Allah ya saka ma da alkhairi, akwai wacce tacire min son me karatu gaba daya, amma alhamdulillah I'm recovering yanxu.
2026-04-29 07:17:54
75
Nana ❤️ :
Wlh ba haka bane,ba duka suka taru suka zama daya ba, Allah ya qara kare mu, Ameen thumma Ameen 🙏
2026-04-29 10:59:32
31
Aysharh Aag🤍 :
jama'a bai kamata ayi jam'i ba sbd ba'a taruwa axama daya
Kuma aure lokaci ne
Allah yasa mudace 🤲🏼🥺
2026-04-30 17:34:36
10
Usman :
kai malam Allah ya jiqan iyayenka da rahmah 😭😭😭
2026-04-28 22:24:56
59
AishaNuhuIbrahim :
Allah ubangiji ya kr tsarkake mn zukatanmu....🤲
2026-04-29 08:07:21
14
GONI SALIM ZANNA :
Allah ya saka Maka da Alkhairi Allah yasa Su gane Kuma Suyi Amfani da Nasihar.
2026-04-29 09:30:10
21
meerah :
haka ne mallam gaskiya ne Allah yasa mudace a duniya nan
2026-04-29 14:30:18
8
Zuhra Donut Queen :
Shiyasa musabaqa is no for me
2026-04-28 19:35:01
26
Abu~Rukayya :
Ina gwana hafsat
inaa gwana Aminu
all from kano
2026-04-29 05:52:55
4
X-Modern🤎 :
Allah shikyauta🤲.. Amma wannan shine fact wlh💔
2026-04-29 07:48:05
9
/𝐇𝐮𝐬𝐬𝐚𝐞𝐧/𝐎𝐩𝐩𝐢𝐜𝐞𝐫 :
wllh Sheikh aminu maganarka gskyn 100%
2026-04-28 21:34:02
30
Muhammad Abbas Maiduguri :
wlh Duk abunda ya dace Ka fada
Allah ya Saka da Alkhairi
2026-04-29 13:12:17
6
fatima Muhammad :
kwarai
2026-05-02 22:11:52
1
Abdullahi tgz mano :
Assalamu alaikum wanan gaskiyane basason mu saboda bamuda haddah
2026-05-10 14:39:12
2
Umar :
سبحان الله العظيم
والله قولك حق 🥰 ياأخي الكريم
جزاك الله خيرا 🥰
2026-04-30 09:59:06
5
suraya sulimaina :
امين شكرا جزاكم الله خيرا
2026-04-28 19:52:42
6
Uthman_Zunnurayn :
Allah Ya saka maka da alkhairi. Abunnan na damuna.
2026-04-28 19:44:28
7
Nana ❤️ :
wlh ba haka bane, ba duka suka taru suka zama daya ba, Allah ya kare mu, Ameen thumma Ameen 🙏
2026-04-29 11:01:07
13
Izu Deen عز الدين🇬🇭 :
Well said
2026-05-15 11:24:17
1
siddeequl_asgar :
Ai wannan ba iya mata bane har da mu Maza 🥰
2026-04-30 16:40:01
4
A.S Collection :
Allah yasaka da alkhairi wlh wannan maganar gaskyne ai ustaz bawai matan kadai ba harda mazan mafi yawancinsu akwai girman kai rashin iklas da dai sauransu,.......Allah dai yasa mudace.....Amin
2026-05-01 09:06:05
3
Abu Hamdallah :
malam Allah sakamaka alkhairi da kuma gidan aljannah
2026-05-06 14:26:39
1
sarerhs.couture :
Ba suka suka taru suka zama daya bah 🤌🏾Allah ya sa mudace 🤲🏾
2026-04-29 17:12:55
4
Mawaddat Saeed :
Allah ya saka da alkhairai bawan allah , allah ya bamu ikon fahimta gabaki daya
2026-05-13 13:22:23
1
Abdullahi Muhammad :
Wllh Gaskiya Kafadi Allah Ya Shiryasu
2026-05-04 09:10:49
1
To see more videos from user @aminumuhammad216, please go to the Tikwm
homepage.