nima wlh tun tasowa faduwana baifi kashi 1 ba cikin 💯
alhmd lillah duk abinda nasa
gaba da ikon Allah sai nasameshi
haryanzu har gobe
2026-04-29 17:07:10
34
𝑺𝑰𝑹 =𝑨𝑴𝑴𝑨𝑹=123 :
Wallahi nima Haka Nake Amma Kawai Ni Nsarata Daga Allah ne
2026-04-29 18:04:54
11
Huzaifah Danladi Mairiga :
Alhamdulillah da wannam ni'ima da ubangiji Allah Yamin 2018 nafara koyon aikin computer da shekaru na bayan na gama secondary na hakura da duk kuɗin da nake samu nace Ni dole cikin yardan Allah sai na koyi aikin computer graphics.
alhamdulillah yanzu haka babu Kalan kwangila da bana samu na iya komai har ana buga misali dani Alhamdulillah indai kasa a ranka zaka iya tabbas zaka iya
2026-05-24 20:14:58
5
ARZIKI NA ALLAH NE :
uhmm Ina ciki Alhamdulillah Kuma Nasara tana KUSA insha Allah saura kadan
2026-04-29 14:44:41
5
Khaled :
yan comments fa duk haka suke
2026-05-05 16:10:09
5
engineer sae'et :
wlh alhamdulilla ina cikin wadan mutanen thank you
2026-04-29 18:22:50
5
maarufisah0 :
gaskiya haka ne 🙏
2026-04-29 08:27:19
7
Ibrahim dit jabal tende19👍 ⛰️ :
Wallahi kamar nima daganagan abo inaso to in Allah yayarda seï nasamechi
2026-05-06 19:48:00
9
☕ :
Ina cikinsu wlh
2026-04-28 21:14:56
6
MALUMFASHI MOTORCYCLE :
gaskiya di abinda nasa raina alhamdulilah ina samu
2026-04-29 08:37:21
15
Abdul Mayaka :
slm mum ge de!!
2026-05-23 00:56:34
0
bin_adam :
Wlh hka nake Alhamdulilah
2026-06-12 07:21:26
1
Sahabatu Collection :
Allah yabamu saa
2026-06-19 08:37:34
0
شعيب الياس ابا محمود :
السلام عليكم ورحمه الله تعالى وبركاته
2026-05-07 06:46:18
3
Emmanuel Augustine Ishidi :
yaya zan fara to
2026-06-08 18:47:56
0
🌴 𝕁𝕌ℕ𝔸𝕀𝔻𝕌 ✈️01 :
gaskiya ne
2026-05-25 16:02:05
2
Sadik Sani Niger City :
yardar Allah ce
2026-05-25 20:26:33
4
ISLAM🕋🕋💯💯🕌🕌🐪🐪💚💚 :
Masha allah
2026-05-25 12:20:36
3
nee_mudassini :
ummeeta ilove you
2026-05-12 09:06:03
0
arjun skt :
ni idan ma Kwai gabada mindset wlh inada shi
2026-05-07 13:10:04
0
Galisoja#@ :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰muna tare dake akowane lokaci
2026-05-08 10:53:19
1
Abdul-dh :
mene mindset kuma?
2026-05-06 16:33:53
0
ummi gulli :
slm
2026-04-29 20:25:11
1
P.A🥇Algeria :
Great 👍
2026-04-30 08:51:45
2
❤️🩹Ahamd Bello ✨ :
i Dey with you 🥰
2026-04-29 20:57:11
2
To see more videos from user @ceomaicapacity, please go to the Tikwm
homepage.