Dalhat Musa al fadimi :
Wuta (Hamalu, Asadu, Kausu): Suna nuna zafi, hanzari, fushi, da kuma karsashi.
Kasa (Sawuru, Sunbula, Jadiyu): Suna nuna natsuwa, hakuri, zurfin tunani, da kuma taurin kai.
Iska (Jauza'u, Mizanu, Dalwu): Suna nuna saurin canzawa, son jama'a, da kuma kaifin basira.
Ruwa (Sartan, Akrabu, Hutu): Suna nuna tausayi, boyayyen al'amari, da kuma zurfin ciki.
2026-05-01 23:26:53