Allah kasa jinkirin mu yazamana alkairi duniya da lahira Allah kabamu miji nagari
2026-05-01 10:18:21
416
Mmmarafa :
ya Allah ka dubemu da rahmar ka kasa jinkirin mu yazama alkhairi agunmu🤲🏻
2026-05-01 09:23:46
167
Amina kitab :
allah yabamu miji nagari
2026-04-30 20:47:09
141
princess ummita 🥰 :
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer🙏
2026-05-01 08:32:51
118
~💢🍁Auntn Afrah❤️🫂💦 :
Allahumma Arzuqni zaujan salihan yakunu qurrata ainin, li waj'al bainana mawaddatan Wa rahma, 🤲 war zuqna zuriyyatan salihan, tayyiban waj'al baitana mamlu'an bil Imani was sakinah 🤲🤲😭😭
2026-05-01 14:23:57
44
Maryam Abdoul :
😭😭😭Dan Allah ku tayani da addu a. Zuciyata zafi takemin
2026-05-09 22:09:56
9
black_teemarh :
Allah Ubangi jii yah bamu mijii nah gari yah rabb 🤲🤲🤲