@akc_fashion_academy: Replying to @SOLAR MINING ⛏️ 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

AKC FASHION SCHOOL
AKC FASHION SCHOOL
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 01 May 2026 11:51:29 GMT
1162574
83976
1044
10641

Music

Download

Comments

abbadaniya32
ABBADANIYA :
ya Allah kasa karmu shiga wuta 🤲😄
2026-05-01 19:53:59
512
jayboi_gwani
jayboi jameel :
Wai me tace ne wayata taci speaker 🔊
2026-05-01 19:02:36
175
rukayya1424
rukayya Aliyu :
duk yanda yayi dariya yamin like 😅 kinason su wlh😂yan uwa follow to follow back 🥰
2026-05-02 14:15:51
105
gbundi__bbmt__media__pre
FURUQ_G_BUNDI :
Allah yasa Ina ajinku Nima😁😁
2026-05-01 23:13:41
62
yaran_malam
ibrahim_ibrahim :
na kallah yafi sau 10
2026-05-01 21:12:39
52
dillo8767
dillo :
Allah yabaki illimi mai amfani kanwata🥰
2026-05-02 08:50:09
64
golden_asmeey
Mrs_Papi💍🖤💕 :
Nima yar ajinsu ce😭😂❤️
2026-05-02 17:30:33
39
kabirmuhammad1918
kb show kn :
gaskiyane yarinya Allah yamiki albarka
2026-06-07 22:54:08
5
abdou22755
abdul zinder ❤❤ :
hadani a yan ajin naku🥰😂
2026-05-01 18:36:18
9
ontop6304
JAGORA TEXTILES :
Wadan ya kalla sau 1 yayi mana like
2026-05-01 15:31:55
45
baban.nafissa8
baban nafissa :
🥰🥰🥰🥰 kaji gaskiya ga yarinya allah yasa kigama lafiya
2026-05-01 18:38:09
31
2232ibrahim
IBRAHIM ABUBUKAR ( BARHAMA) :
Allah yabaki ilimi mai amfani dake da ya ajinku
2026-05-02 17:30:09
11
ahmad.usman56
💫💫KING.AMD💫💫 :
Wanda yarasa abin fada yamin like 👍🏼 😏
2026-05-01 23:05:22
34
user779957881
itx Ashmen :
wanda yasan ba wannan ne original dinba ya mun like
2026-05-01 22:56:11
27
princeys74
yusuf msk :
duk wanda yayi dariya ya min like🤣
2026-05-02 09:08:54
10
shareefatabubakar
sharifat :
ma sha allah yar albarka allah baki ilimi me amfani
2026-05-01 16:29:21
22
hussainibrahim479
Yusuf Ay :
yaro sarkin gaskiya😁😁
2026-05-02 12:01:51
9
musahamisuumar6
musa hamisu umar :
Ammafa tayi matukar kokari🙏🙏🙏🥰🥰🥰
2026-05-01 18:04:08
13
rouknus
🎀Roukayyerh Goneey🎀 :
Wanda yasa ba shine assalin video bah yamin like kuje story na nasaka assalin Wanda yayi 🥰
2026-05-02 08:09:32
29
realkman442
K. man📊💱 :
wallaahi kuwa baby🤣🤣🤣🤣
2026-05-01 17:07:42
38
aliyuumar8561
Omaryola :
Gaskiya dai abinnan yabani dariya……Allah yamiki albarka yabaki ilimi mai anfani
2026-05-01 16:05:38
46
abbeer_vx
VX 🎭 :
Yes ina daya daga cikin yan ajinsu nima Allah ya baki ilimi mae Albarka I love this girl 🥰
2026-05-01 18:20:48
7
abal186
Abal :
she is correct ai
2026-05-01 22:02:55
7
idris_abdulkareem
ᗰOOᑎᒪIGᕼT🇳🇬🇳🇬 :
she really love her class mate.
2026-05-02 11:38:54
6
mubrat001
mubrat001 :
Toh bah yar zamanin nan bace 😅. daga zamanin farko take 🤣
2026-05-01 19:18:14
10
To see more videos from user @akc_fashion_academy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About