wannan malamin akwai hikima acikin faɗakarwarsa 💯 Allah ya ƙara lafiya Amin ✌️🤲
2026-05-01 22:03:29
107
Elyaaseen :
Yaa Sheikh,
Karatuttukan ka akwai ratsa zuciya da faðakarwa. Allah ya bamu ikon tsayuwa a tafarkin gaskiya. Addu'a ta gareka ita ce Allah ya tabbatar dakai akan wannan salo na wa'azi, ya saka maka da Al-Jannah firdaus.
2026-05-31 18:16:46
17
Anwaru Amadu🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
Yau nafara Ganin ka
Allah yasakama da alkhairi
2026-05-02 21:41:36
16
🎖DOGON NAIRA🎖786 :
Tabbas wannan shine gaskiyar magana 🥰🥰🥰 Allah yasa mudace
2026-06-02 03:53:33
5
Hamisu kt 221 :
wallahi gaskiya ne
2026-05-02 10:39:51
8
el-farouq :
Allah ya saka maka da alheri ya tsare gabanka da bayanka ya hadaka da dan gatan Allah Muhammadu SAW
2026-05-31 21:22:56
6
Sadiqgdm :
Wallahi Gaskiya Daya Kenan.. Allah Yasa duk mugyara..
2026-05-29 06:19:55
6
BIN SANI :
Mallam Allah yakarawa rayuwa albarka 🙏🙏
2026-05-03 18:43:17
6
OG :
ya malan Allah yakara sanii
2026-05-23 23:21:22
5
#EMIR OF RANO 🩵💚❤️ :
wnn gaskiyaneh mlm
2026-05-03 11:43:32
5
mg yaro mai zamani :
wannan gaskiya ne malan wlh hakane
2026-05-02 09:34:35
10
hajiya maryam tukur ilali :
wannan gaskiyane malam😭😭
2026-05-02 11:34:11
5
osama hussaini :
wannan gaskiya ne mlm
2026-05-02 06:33:41
9
GAZELLE :
Dr. Allah ya kara lafiya da Imani 👏
2026-05-31 18:42:22
5
Oumarou Altiné Mamane :
gaskiya ne malam Masha Allah Allah ya kara faranta muku rai Malan .
2026-05-29 21:32:25
6
ABOU AMMAR 🇳🇪🇨🇮 :
إني أحبك في الله
2026-05-15 15:13:06
6
Jamilou Saidou :
yayi
2026-05-02 10:20:33
5
zakariyao dangada dangada :
هذا هو الحق
2026-05-01 23:18:52
6
Aminu Abdul kadir salami$✅🙏 :
Aslm alaikum ya sheikh….
2026-05-01 16:25:57
8
Abdulaziz Adam :
gaskiya ne wllh malam Allah ubangiji yatausayamana
2026-05-26 22:32:50
6
Musa Almujaheed :
اللهم لا تسلط علينا بذنوبنا من لا يخافك فينا ولا يرحمنا
2026-05-01 18:43:13
12
Maryam :
Allah dai ya kyauta hakika munajin dadin nasihar da kuke gabatarwa Allah yasakamuku da mafificin alkhairinsa duniya da lahira
2026-05-01 19:38:13
23
Dollars KT :
Allah Ya Saka Da Mafificin Alheri
2026-05-02 00:40:29
6
رقية نورالدين :
Subhanallah
2026-06-01 08:54:51
3
Abdullahi Mustapha :
ameeeen
2026-06-02 23:21:54
2
To see more videos from user @dr..zakaria90, please go to the Tikwm
homepage.