@sardauna_shoot.ng: Bawan Allah, mutum mai tausayi, da Allah ya mallakawa Jahar Kano, In sha Allahu bazai taba tabewa ba💔😭. Dan Allah ku tsaya ku kalli Bidiyo din nan 😭 #AbbaIsWorking #sardaunashoot #everyone #fyp #viral
Abba Is Working
Region: NG
Friday 01 May 2026 18:25:29 GMT
Music
Download
Comments
Yazeed A Sadauki :
kaiiiii Acire hassada gaskiya Abba mutumin kirkine🥰
2026-05-02 05:00:35
176
BISHARA CAPS🧢🧢🧢 :
Yasunan wannan film din
2026-05-01 19:20:39
69
ALH. ABBA A MAIJAMAA 001 :
falle daya ce insha allah, film ne contact ne season 3 episode 2 bamayi
2026-05-01 21:39:19
34
Abba Mustapha :
Wlh bama sansa
2026-05-01 19:32:56
11
Mubarakramos :
insha Allah saiya zarce da alfarman manzan Allah swa
2026-06-05 12:32:48
1
EMGEY :
amma wai a haka suke cewa wai basa sansa
2026-05-13 13:11:46
4
salihu mahmud :
gaskiya Abba ya burge ni more blessings sir! We re proud of this humanitarian gesture
2026-05-02 08:24:53
12
sirajmuhdgo :
dan allah ya sunan wannan film din
2026-05-01 22:58:55
6
KAR AMANTA AYIWA ANNABI SALATI :
kar amanta ayiwa annabi salati
2026-05-02 10:21:08
19
Zainabatuh :
Wallahi yanada tausayi Abba
2026-05-02 09:17:17
14
ummigoje0 :
Muma allah ka bamu governor na gari a kaduna kamar haka
2026-05-03 21:52:26
6
Really_jeter_Smy. :
Wanda yaji dadin wanna abun yayi min like🥰🥰🥰🥰
2026-05-02 09:52:48
13
bmy_collection :
Gaskiya bawan allan nan yanakokari Allah yasa yafi haka 🥹🤲
2026-05-01 23:24:27
16
يوسف إدريس عثمان عبدالله :
صل الله عليه وسلم
2026-05-13 21:17:20
1
Auwal dan hajiya :
4 + 4 in sha Allahu Abba gida gida alkhairi darajar annabin rahama sai kayi 8 in sha Allahu
2026-05-01 19:51:52
8
Real baby clear :
inshallahu 4+4🥰🥰🥰🥰🥰
2026-05-01 19:01:35
13
Mubarakramos :
wlh munasansa susai
2026-06-05 12:31:57
1
يوسف إدريس عثمان عبدالله :
ياسلام
2026-05-13 21:18:18
2
S.A.G kichen essentials :
4+4 in sha Allah
2026-05-02 04:54:25
6
احمد رفاء🌴 :
4+4 insha Allah 🤲 abba
2026-05-02 08:02:09
5
ubaidullah :
Allah y Kara bawa makiyan ka wahala
2026-06-05 16:03:43
1
💘❤️Hafsat ❤️💘 :
Allah yasakamishi da alkhairi yabiyasa🙏🙏
2026-05-12 14:06:25
2
EL harun shuwama :
Allah yakara ma girma His excellency 🥰
2026-05-27 07:37:27
1
usaini kano 070147266937777777 :
Allah yakayy
2026-05-23 19:02:25
1
Munnir Musa auwalu :
Amin ya Allah 🙏
2026-05-13 14:41:11
1
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.