@naxeer240: Replying to @Salmanu Abdussalam

dogash8☀️☀️
dogash8☀️☀️
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 01 May 2026 18:28:26 GMT
381927
57903
818
566

Music

Download

Comments

djibril.sadou24
Djibril Saïdou :
oooooooooo
2026-07-29 00:21:02
0
shukufrh0c2
shukurana :
oga Kay damatarka Allah ya karamuku ilimi dazaman lfy
2026-05-01 18:35:26
313
idiris7045
REAL IDIRIS. :
yanxu zakaga masoya annabi nayimin like ☺️☺️☺️
2026-07-26 19:44:54
47
kanemikudi.yaro
kanemikudi yaro :
Don haske fuskar Annabi Muhammad S A W kumin Addu a sabida na Imani cewa Allah zai karbi Addu an ku🙏 Allah yabaku Zurich a nagari🤲
2026-07-21 02:52:46
20
fanyaborn
IBRAHIM_UMAR :
allh sarki babana yar, aljanna akabaka kagodewa allh... Dan allh nima aimin addu,a allh yhadani mace tagari
2026-05-01 20:02:08
104
usamazakimaiyaki
usama zaki maiyaki :
ubangiji allah yabaku zaman lfy na har abada duk wani matashi ko wanda yasan abinda yake yi yanaso yasamu mata mai ilimi da fahimta ka inkana ciki tunani ta fahimta sheka allah yabaku zaman lfy
2026-07-27 14:04:15
7
sabiouibrahim12
sabiousabiou🇳🇪🇳🇪🇳🇪🥰 :
👍👍wannan gaskiyane wlh allah ya kara mu ku soyayya tdakanin ku🥰🥰🥰
2026-05-01 22:58:04
22
abbandala1
DAN UMMA :
Kai, Allah Sarki, Allah yabaku zaman lfy na har abada
2026-05-01 19:25:07
46
aminuusman2837
LEGEND-AL AMIN😎 :
miji da Mata dukah masu hakalli🥰🥰🥰
2026-07-26 16:37:07
5
abubakarusman6254
magic one :
wannan gaskiyane nima nafahemta Allah kabamu ikon yi👋👋
2026-05-02 05:05:51
10
ibraheemalimusa
ibraheem fairah :
nakaru ngd ss allah yakara basira mijin matarsa da matar mijinta👏
2026-07-23 21:15:59
6
musaibrahim143939
musa.ibrahim 143939 :
Salatin Ibrahimiyya💌 .Allahumma salli 'ala Muhammadin wa 'ala ali Muhammad, kama sallayta 'ala Ibrahima wa 'ala ali Ibrahim, innaka Hamidun Majid. Allahumma barik 'ala Muhammadin wa 'ala ali Muhammad, kama barakta 'ala Ibrahima wa 'ala ali Ibrahim, innaka Hamidun Majid. 💕Fassararsa da Harshen Hausa💕 "Ya Allah! Ka yi daban-daban na amincewa da tsira a kan Annabi Muhammadu da iyalansa, kamar yadda ka yi amincewa a kan Annabi Ibrahim da iyalansa. Hakika Kai Mai godiya ne, Mai girma." "Ya Allah! Ka gudanar da albarka a kan Annabi Muhammadu da iyalansa, kamar yadda ka gudanar da albarka a kan Annabi Ibrahim da iyalansa. Hakika Kai Mai godiya ne, Mai girma."...
2026-07-22 15:56:44
7
officialmannash
officialmannash🇳🇬🇧🇫 :
allah ya dawamar da farin ciki a ryuwarku from Burkina Faso 🇧🇫
2026-05-30 20:09:34
14
bakura27
Sani Ibrahim enough :
wallah kuna bigeni, allah ya hadamu a al,jannah
2026-05-01 19:24:59
10
sir_bilmar
Bilya Marafa :
Rabbana hablana min azwaji naaa wa zurriyatina qurrati A'ayuni wa ja'alnaa lil muttaqina Imaamah🙏
2026-07-23 16:00:57
6
deenajgawi
DEEN_AJ💔 :
wlh kuna matukar buregine sosai 🥰 ni inasonku don allah 🤌☺️
2026-05-03 05:10:59
7
shakakajr1
Shakaka jr :
wlh oga ina matuƙar kaunarku Allah yha barku tare❤️
2026-05-04 06:14:25
5
yaqubmuhammad9545
binmuhd :
gaskiya ne Allah yabiya da aljannah
2026-05-05 10:06:40
6
musa_mallamawa
wamban_mallamawa :
Abunda ta fada mai hankali ne kawai zai gane mai take nufi. Allah ya bamu ikon yi wannan ginin 🙏🏻
2026-05-04 14:58:33
8
abbaintelligent
Abba Intelligent :
oga wllh kayidacen mata Allah yabarku tare
2026-05-02 10:34:04
7
hassanajigawa.no.condit4
@ hassanajigawa. :
Ni dai rayuwar ku na burge ni sosai kuma ina mai addu'a ubangiji ya sanya muku albarka da nasara tare da buɗi na alkairi 🙏🙏🙏
2026-05-01 23:21:57
8
abubakarmuhamma2640
zingabubakar70@x :
kaji gaskiya malam
2026-05-01 19:48:07
5
yusuf.inusa38
Yusuf Inusa :
congratulations kaifa Allah ya sallameka Allah yabaka mata tagari Allah yabaku xaman lpy acikin auranku
2026-05-02 09:55:53
13
pamperofjos
Nasir Jan 💎 :
Wisdom ya Allah kasada ni da mace ta gari ya hayyu ya qayyum 🙏
2026-05-02 04:36:27
7
hassanabubakar2117
HASSAN BADUKU :
Akwai hikmah
2026-05-02 07:20:08
8
To see more videos from user @naxeer240, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About