❤️🌺😊:Allah ya albarkace ki da alkhairi a dukkan lamuranki, ya buɗe miki ƙofofin nasara da dacewa, ya sanya rayuwarki ta kasance cikin aminci da rahamarSa a kowane lokaci.
Allah ya shiryar da ke, ya tsare ki daga duk wani sharri, ya cika miki burinki na alkhairi, ya sanya farin ciki da kwanciyar hankali a zuciyarki.
Allah ya azurta ki da miji nagari, mai tsoron Allah, mai kaunar ki da girmama ki, wanda zai zama silar alkhairi da albarka a rayuwarki.
Allah ya haɗa ku a cikin alkhairi, ya sanya zaman ku ya kasance na soyayya, fahimta da rahama. Ameen ya Rabb 🤲🤍
2026-05-03 16:40:10
1
dan ta babba allakaye :
gaskiya ni yarona amman niha nike sonki j'ai téme bœucou❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️dan allah ina sau raren amsarki
2026-05-01 23:58:53
2
sillyquestions4 :
Rawa ce?
2026-05-02 19:02:16
1
Abdul_m_aliyu :
Allah yakawo miji ayi aure
2026-05-01 21:38:27
1
To see more videos from user @damash_collection, please go to the Tikwm
homepage.