@saifullahi_b_ahmad: #profmansurisahyelwa #saifullahi_b_ahmad

Saifullahi B Ahmad
Saifullahi B Ahmad
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 02 May 2026 00:13:12 GMT
1146943
123306
2487
10273

Music

Download

Comments

samrahmakeover
Samrahmakeover :
Allah sarki uba mai dadi, Allah ya gafartawa mahaifina 😭😭🤲🏻
2026-05-02 06:28:31
1763
al_afaf_media
Zainab Ja'afar Mahmud :
Ya Allah Ka ji ƙan babana, soyayyar da ya nuna min Allah Ka sa ta zamo mai silar haske a makwancinshi amin.
2026-05-02 10:06:13
1271
ashrafnadasiu
Ashraf Hussain Nadasi’u :
Ya Allah kajiƙan mahaifina🥺 in ya rasu in yana raye Allah ya bayyana shi. Allah nagani naji kewar mahaifi🥺🥺
2026-05-02 09:10:31
520
ahmerdyags
Ahmerdy :
😭 I'm crying right now
2026-05-02 06:17:52
369
26.02.200rahama
Rahama :
Allah yajiqan babana da sauran iyayenmu🤲
2026-05-02 06:41:36
445
chalyskitchen
chalyskitchen :
😭😭🤧wlh maza kuji tsoran Allah
2026-05-02 05:30:41
720
saadeerh0446
Dr Sa’adeerh 🩺 :
Allah karka dauki ranmahaifina sai ya aureddani 🥹🙏
2026-05-02 07:54:30
212
souvenirsinkebbi
souvenirs by Amoon :
Ya Allah tukuicin Aljanna ga mahaifiyar da ta haifemu,da kuma mahaifin da yasha wahalar rayuwa saboda mu😭
2026-05-02 02:59:11
325
haleeeeematuh
Halima :
Nima babana guduwa yayi bamui sallamaba 🥰🥰Allah kara masu nesan kwana musamu abin kyautatamusu 🥹🥹🥹
2026-05-02 06:37:41
215
user859087742
Maman khadija :
Haka mahaifina yayi saidai a Waya yeman nasiha yakasa yeman nasiha gani gashi. Allah Kaba mahaifanmu lafiya
2026-05-02 06:04:36
198
aminakaita7
Tamaigari collection 😍 :
Allah ka Jikan babana kasa Yana aljannah Amin 😭👏
2026-05-02 05:13:53
144
hafsasnuhu
user6526616719815hafsat s nuhu :
nidai nache Muhammadun rasulillah🥰🥰🥰🥰🥰
2026-05-02 16:54:26
199
yarmama926
yarmama926 :
ya allah kayiwa iyayenmu tukuyci d gidan aljannah🙏
2026-05-02 06:42:07
141
auta_commus
AUTA COMMUNICATION 📲 :
Allah sarki Allah kabawa ya'yanmu mazaje na gari🙏
2026-05-05 14:22:37
8
phateemerh3
𝐋𝐚𝐝𝐲_𝐳_𝐞𝐦𝐩𝐢𝐫𝐞 🛍️ :
Allah kajikan mahaifanmu 🥺
2026-05-04 10:34:09
6
amyrerh01
amiramarzuq :
Ya Allah duk wata ni’ima da alkhairi da albarka dakakewa bawanka dan yaji dadin duniya da lahira ya Allah kayiwa Abbana.
2026-05-05 05:30:03
6
nusaibaabdullahi341
Nusaiba Abdullahi3322 :
rabbi rahamhumah kama rabba yani sagirah
2026-05-03 11:34:43
6
jidderhtou8
Jiddahtou🩴 :
Allah yajikan babana🥺🥺
2026-05-04 10:31:54
7
sarhlerhh
sahlerhh ❤️ :
not all parent some care and some don't
2026-05-02 07:46:49
298
assayudil.kanawee
𝐌.𝐁𝐞𝐥𝐥𝐨 𝐎𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞✰ :
Wallahi malaman sunnah sune malamai 🥰🙏
2026-05-02 07:15:40
25
meerah5438
meerah🌹❤️ :
Ya Allah kajiqan mahaifina da rahama🙏😭😭
2026-05-02 07:18:49
95
grandbaobab227
Le Grand Baobab 💪 :
Amine Souma Amine
2026-05-02 21:18:56
5
hajara_bashir
Hajara_Bashir :
Musamman wanda sukayi aure baa garin iyayensu ba… ya Allah 🥹❤️
2026-05-03 09:53:54
12
oumjannat059
Maryam Salisu Khamis :
Allah yajikan mahaifina da rahama Allah yasa kwanciya hutu ce agareshi 🙏🙏
2026-05-02 07:21:26
59
ameynatu007
Amina❤️ :
Allah ka jikan mahaifana Dan Allah ku masu addua🙏
2026-05-02 10:53:55
42
To see more videos from user @saifullahi_b_ahmad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About