@tukur.garba.kakando: Sabeerah Sunusi Lamido, ‘yar Muhammadu Sanusi II, ta roƙi jama’a da su daina neman zama abokai ko ‘yan uwan taka da ita a shafukanta na sada zumunta. Ta bayyana cewa ta buɗe shafukan ne domin harkokin kasuwanci, ba don irin waɗannan hulɗoƙi ba. Sabeerah ta ƙara da cewa duk da kasancewar mahaifinta mai sarauta da arziki, ita kanta tana ƙoƙarin gina rayuwarta ta hanyar aiki tukuru. kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 DOVE NEWS HAUSA 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Tukur Garba Kakando
Tukur Garba Kakando
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 02 May 2026 13:11:40 GMT
84082
1589
23
31

Music

Download

Comments

bashiridrisahmad
bashiridrisahmad :
ai Bama mu Santa ba bare har nemi zama Abokai da ita wannan shine Allah yasa mu dace
2026-05-02 19:23:56
21
abbalow2
@bb@n low :
sarkin Ina ne shi mahaifin naki
2026-05-02 19:42:14
8
aliyu1188
Aleeyu :
gaskiyane
2026-05-03 09:36:42
2
prestigious._gent
prestigious _gentle :
wannan labarin gaskiya ne kuwa Sabira ya ce ga Dan uwan sarki sanusi. we all use the Surname which is Sanusi as some familys does....
2026-05-02 23:19:56
3
hafiz_6455
Aliyu :
Itama neman trending take
2026-06-14 21:10:53
0
abbakris.90
Abbakris 90 :
Allah ya bada sa ́ a Ameen thumma Ameen
2026-05-04 11:07:33
0
harunaeltaifa
harunaeltaifa :
Allah ya temaka
2026-05-03 14:03:34
0
bouzou703
bouzou :
slm
2026-05-02 19:20:42
4
abbakris.90
Abbakris 90 :
macha Allah....
2026-05-04 11:06:22
0
jegana99
Abdullahi Jibril Jega :
🤔🤔🤔 Kumafa gaskiyar kinan
2026-05-03 07:46:30
2
malammalammalam1
GWANI :
Kaji gaskiyar magana
2026-05-02 19:01:13
4
shagalah001
Baana Boss 001 :
hakan she nema zai ban kwoa rin goywan Abuta daki 🥰
2026-05-02 21:22:55
3
hamisu049
hamisu Alasan :
anawata ga wata🤔
2026-05-03 07:14:57
1
onezuwa1
Uthman    :
Sarkin kano sanusi lamido sanusi
2026-05-03 00:06:37
0
ibb37523
dan kumo akko akk :
wane irin kudi
2026-05-03 16:51:59
0
spower286
s power :
wannan gsky ne
2026-05-03 17:01:09
0
usmanaabdulmdallb
kano cyclyn :
wabeera yar sarki
2026-05-03 18:57:59
0
0555muhammad
Muhammad Ali KACHALLAH :
wayene mahai finnata Dan Allah
2026-05-03 16:39:41
0
babangidalirwanu.umaru5
babangida Lirwanu umaru :
🥰🥰🥰
2026-05-02 17:39:03
3
zakariya.adamu55
zakariya adamu :
😁😁😁
2026-05-03 06:25:27
1
To see more videos from user @tukur.garba.kakando, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About