@binusman188: #malamlawantrayom #hafizahullah

Bin Usman
Bin Usman
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 02 May 2026 14:22:19 GMT
26208
1637
44
123

Music

Download

Comments

ibinistaz
ibin_ustaz :
waikai kafi kowa iyawa kenan
2026-10-09 09:09:01
0
rumaisaukabiryahu
[email protected] :
sunnah gidan hujja
2026-09-27 23:05:36
1
user7688542684531
Umar :
wannan gaskiya ne nlm
2026-07-01 07:26:53
1
aminu.lakwaya0
aminu lakwaya :
gaskiyane malan Allah yabiya dagidan aljanna
2026-09-23 20:32:29
0
maniru08130468718
maniru muhammad :
gaskiya ne mlm
2026-09-22 23:19:28
0
mamansanisouley8
mamansanisouley8 :
Allah ya hana mu kumya malan
2026-09-27 16:44:55
0
abubakarahmad09024
U.Gentle@97 :
Allah yakara wa Mal lafiya da nisan kwana
2026-09-03 13:13:39
0
umarauwalu23
Umar auwalu :
gaskiya ne
2026-08-18 12:26:34
0
halifa.abdurrahma8
Halifa Abdurrahman Dangote :
malan lawan triumph gidan hujja
2026-09-27 01:15:13
0
malamtijamigurumtum
MALAM TIJANI GURUMTU :
allah ya karalafiya
2026-08-21 23:09:13
0
dabo41267
Habu dabo :
ubangiji Allah ya kara lafiya da nisan kwana
2026-09-22 09:43:05
0
zakigxgy1ir
Zaki :
🥰🙏
2026-09-19 14:30:50
0
djafar154
djafar :
S A W ♥️🤲👈👂🤲
2026-05-03 17:10:35
0
usmansarki1990
usmansarki :
kai makiyin annabi S A w
2026-09-04 14:17:12
0
abbanfaira4
ABBAN FAIRA MAI INYASS :
kaita karatu bakasan luggan larafciba kana fassarar da kaga dama
2026-10-04 16:43:34
0
sanur1555
Nura jininsarauta :
lakurawa 😁😁
2026-09-02 21:47:00
0
kelluwakacalla
kelluwa :
allayakare ahlusunna
2026-07-19 06:43:04
0
salihu.isah05
𝗦/𝗗/𝗜𝗦𝗛 :
LAWAN YA CI AMANAR ILMI KUMA YA SO ƁATAR DA JAHILAI «PART 2» (Karanta A Natse Kafin Sharhi) 👇 Abu Na Farko Da Ya Bani Dariya Shi Ne, Lawan Ya Yi Wani Shallake Na Munafirci, Kawai Sai Cewa Ya Yi: Da Imam Al-Ƙādhy Iyādh Ya Kawo Magana Sai Ya Ce “Abun Da Masu Tantancewa A Fagen Ilmi Suka Tafi A Kai, Ni Ma A Kan Sa Nake Shi Ne Abin Da Māliku Ya Faɗa, Da Sufyan, Kuma Ita Aka Ruwaito Daga Ɗan Abbas Kuma Sama Da Ɗaya Daga Malaman Fikihu Suka CE Wannan Maganar Ita Ce Daidai Hada Ashā’irah, Duk Wani Wanda Ba Annabi Ba Ba'a Masa Salaty In An Faɗi Sunan Sa” 🤣 Kun Shirya Sanin Menene Abin Dariyar? Wata Garmatsa Da Shallake Da Tahrīfin Zance Da Aka Saƙa A Wannan Wajen.. Kuma Yanzu Zan Warware Muku Su 🤗 Littafin Ash-Shifā Na Jagoran Mu Cikin Son Annabi ﷺ Wato Imām Al-Ƙādhy Iyādh A Cikin فصل: فِي الاخْتِلافِ فِي الصّلَاةِ عَلَى غَيْرِ النّبِيِّ ﷺ وَسَائِرِ الأَنْبِيَاءِ عَلَيْهِمُالسّلَامُ Abun Da Ya Fara Buɗe Fasalin Da Shi Shi Ne: عامةُأَهلِ العِلْمِ مَتّفِقُونَعَلَى جَوَازِ الصّلاةِ عَلَى غَيْرِ النبي ﷺ Wato: Mafi Yawan Malamai Sun Yi Ittifāƙy Akan Ya Halatta A Yi Salāty Ga Wanda Ba Annabi Muhammad ﷺ Ba. Sai Ya Kawo Riwayar Da Aka Yo Daga Ɗan Abbas Da Take Nuna Cewa In Ba Annabi ﷺ Ba Babu Wanda Ya Halatta A Yiwa Salāty (Har Annabawa Da Mala'iku) Sai Kuma Ya Kawo Wata Riwayar Da Ibn Abbas Yake Cewar In Banda Annabawa Babu Wanda Ya Halatta A Yiwa Salāty Sai Ya Kawo Riwayar Sufyān Ya Ce: يُكْرَهُأَنْيُصلّى إلا على نَبِي (٤) . Wato: Ana Karhanta Yin Salāty Ga Wanda Ba Annabi Ba, Sedai Annabi Kaɗai Sai Ya Ci Gaba Da Cewa: ووجدت بخط بَعْض شيوخي : مذهب مالك أَنه لا يجوز أَن يصلّى على أحد من الأنبياء سوى محمد ﷺ ، وهذا غَيْرُمعروف من مذهبه ؛ وقد قال مالك في المبسوطة» ليحيى بن إسحاق : أَكْرَهُالصلاة على غير الأنبياء ، وما ينبغي لنا أن نتعدى ما أُمِرْنا به. Wato: Na Samu Da Rubutun Shaikhannai Na (Na Malikiyyah) Cewa Baya Halatta A Yi Salāty Ga Wani Annabi In Ba Annabi Muhammad Ba, To Wannan Ba Abin Sani Bane Daga Mazhabar Imām Malik, Haƙiƙa Shi Imam Malik Abin Da Ya Faɗa Cikin Littafin “Almabsūɗah” Shi Ne: Ina Karhanta Yin Salāty Ga Waɗanda Ba Annabawa, Kuma Baya Kamata Garemu Mu Ƙetare Abin Da Aka Umurce Mu Da Shi. Sai Al-Ƙādhy Iyād
2026-09-29 11:43:04
0
user6916506935343
user6916506935343 :
🥰🥰🥰
2026-05-02 20:04:43
1
inoussaimrane
imrane :
@
2026-09-30 23:25:01
0
hakamuke1
alhaji cfa :
🥰🥰🥰
2026-09-26 14:44:56
0
faruku.aliyu186
faruku aliyu :
😳😳😳
2026-10-03 17:17:24
0
b.m.k898
B M K :
😂
2026-09-26 23:01:01
0
user19681525675397
faru :
🥰🥰🥰
2026-09-29 05:52:43
0
mutanenboye
Mutanen boye :
😁
2026-06-02 18:35:31
0
To see more videos from user @binusman188, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About