@mr.habsonguy3780: #arewapeople #tiktokersnigeria #1millionviews #arewa__tiktokers #1millionviews @arewa tiktokers @TikTok Nigeria @TikTok

ÖFFICIAL HÂSSÄÑ Å ĀDÁM
ÖFFICIAL HÂSSÄÑ Å ĀDÁM
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 02 May 2026 16:20:20 GMT
28603
2407
131
26

Music

Download

Comments

aseeyarhhaliru55
Aseeyarh Cute 💓🦋🕊️ :
Allqh sarki mamana Allah ya jaddada rahamarsa agareta da dukkan musulmi baki daya 🤲🤲🤲
2026-05-03 18:59:54
30
abdoulmaleekbasheer
Abdoulmaleek Basheer :
Allah Sarki 😭 mahaifiyata Allah ubangiji yajikan ta da rahama ameen 🙏 Haryanzu lambar ta tananan
2026-05-02 22:42:30
28
hariraabdulrahman
baby face💞 :
Duk Sanda Naga kalan psting din nan Sai nayi kuka Idan nashiga comments, ne inada tawa mahaifiyar allah ubangeji ya rabani da ita lpy ya Allah
2026-05-19 09:37:06
6
uhf3930
illiy@s F@tim@ :
Allah sarki mahaifina abin alfaharina banma taba waya dashiba 😭😭 Allah yah gafarta maka❤️😭🙏
2026-05-04 21:31:11
6
ibzwall
IB Zwall :
Alllah sarki mahaifiyata Allah yamaki rahama haryanzu yana wayana
2026-06-02 19:41:07
2
khalidadamu064gmail.com
Khalid adamu :
allah yajikan aunty hauwa da rahama
2026-05-04 18:19:34
5
fatimanasir5848
mrs mukhtar 💓💓 :
Allah sarki mijina 4yrs 4month har gobe yana waya na, Allah ya maka rahma
2026-05-05 00:13:31
7
user9614220113462
baban mansur :
abokina kinah
2026-05-02 23:33:23
2
sayyadi_muhammad_yamalan
Sayyadi Muhammad yah malan :
Allah sarki mamana da budurwata da aminina wllh har yau nakasa gogewa Allah ubangiji yajikansu da rahama
2026-05-04 16:15:13
6
nazifihassan612
Nazifi Hassan :
Allah sarki abokina Allah ya jikansa darahama
2026-06-03 13:06:53
1
yahayarabiu309
MOHD RABI'U⚖️ :
Allah sarki baba na, allah yaji kan mahaifan mu yasa aljanna ce makoma 🤲
2026-06-01 07:54:24
0
saniskjigar001
SKTEXTILES ENTERPRISE :
Allah yajikansu da rahama😭😭😭😭
2026-05-06 14:11:20
2
abdallahadam655
Abdallah Adam :
Allah sarki yan uwana Allah yayi muku rahma
2026-05-03 22:53:45
2
usmanbgusmangaya49
usmanbabangida330 :
Allah sarki Allah yajikanshi da rahama babpana lawali
2026-05-27 13:56:07
1
anas.abdulkadir.a3
Anas Abdulkadir Abdulkadir :
aaa wllh allah sarki babana my hero for this life allah ya kai rahama kabarin ka
2026-05-03 19:21:04
2
abubakarbelloab84
abubakarbelloab84 :
Allah sarki 😭😭😭😭 sunanan wllh
2026-05-03 09:20:15
2
salisumusahussein
IT'S ASSIBITY 🤔🤔 :
Allah ubangiji yajikan mahaifiya ta Allah yasa aljannah ce makomarta haryanzu number ta nakasa gogewa🥺🥺🥺
2026-06-01 22:59:00
1
bellooscar4
Bello Oscar :
Allah sarki baba na Allah ya gafar maka
2026-05-29 15:02:26
1
minkailah
user6029953144810 :
hmm
2026-05-02 18:30:55
3
isah09130085464
Isah Umar :
yananan
2026-05-02 20:38:02
2
user50548208033575
user50548208033575 :
aa
2026-05-03 14:13:32
1
umarshehu385
umarshehu385 :
aa wlh
2026-05-03 10:14:51
1
habibamohammed4076
Habiba Mohammed raja :
😭 wllh harda voice dinshi inada nakasa gogewa mijinda zan Aura ne 😭
2026-06-16 20:25:31
0
ahmadbalamusa3
ahmadbalamusa3 :
Wlh haryanzu mom 😭😭😭
2026-06-06 21:23:27
0
abubakarjafarbell
Habu Hajiya :
Aa wlh
2026-05-03 05:09:28
1
To see more videos from user @mr.habsonguy3780, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About