Allah ya İsa tsakaninmu da shugabannin Nigeria Allah Ka şaka mana🥹!
2026-05-03 08:37:36
1
ADAM SIDEE :
wa iy xubillahi
2026-05-30 13:28:31
1
BEST KING :
allah yasa mudace
2026-05-03 21:08:20
0
ⲏₐ𝑠𝑠ₐ𝑛 𝑦ᵤ𝑠ᵤ𝑓 :
very heart touching
2026-06-10 09:19:12
0
597525 :
aameeen yarabbi🙏
2026-05-10 08:17:42
0
Muhammad s420 (backup) :
so sad and shattered 😞😞
2026-05-02 17:08:57
0
Mansur Ashiru Shamo :
Ameen ya Yahhu ya Qayyum
2026-05-05 13:06:18
0
madu Aji :
ameeen ya rabbi🤲🤲🤲
2026-05-02 19:32:15
0
K MAINA :
Innalillahi wa inna illaihi rajiuun
2026-05-02 17:51:22
0
Hambali Abdulkadir :
Allah ya dafamaka
2026-05-09 17:24:05
0
MUSER Ⓜ️K TEXTILES :
Allah Ya Sawake Mana
2026-05-03 09:42:33
0
sani :
Ameen Barister
2026-05-02 21:09:27
0
Bulama Usman :
him😭😭😭
2026-06-01 09:28:54
0
GentleSoul :
YA SUBHANNALLAH 😭😭
2026-05-02 17:47:08
0
YAABDUL🎮 :
innalillahi
2026-05-02 18:00:25
0
زكريا احمد ٢٠٢٢ :
Allah kayi mana maganin azzalumai ya Allah Amin summa amin 🙏🙏🙏🙏🙏
2026-06-12 20:29:34
0
Comrd :
Allah sarki kibbana
Allah ya saka maka da alheri
wallahi yadda kakejin ciwon abunan nima haka nakeji wallahi
2026-05-02 18:40:29
2
Nasim😎 :
ya ilahi..🥹 ya Allah Ka dubemu da idanuwanka na rahama Allah mun tuba Allah Ka Kawo mana qarshen zalinci da azzalumai a qasarmu Nigeria, ya hayyu ya qayyum 🤲😭
2026-05-04 12:54:19
0
Sani Labo :
Kibanna ni wallahi ina son ka sabo da Allah
Amman da Allah abar malan haka nan in akai duba da wa anda ke nema ina kamar yafisu cancanta ina ga zai fi in akarin ga yimai addu'a kuma sai kaga Allah yasa yayi abinda ya dace, Allah kibanna
2026-06-02 09:05:33
0
muhammad kc muhammad :
innalillahi WA inna ileihi rajiun
2026-06-01 12:30:34
0
djamilu usman :
hasbunallahu wani imalwakilu Allah qasqanta zalinci da azaliman shuwagabanin nageria damaguyabayansu Ameen yahaiyu yaqaiyum
2026-05-02 18:12:16
0
To see more videos from user @kibannachannels, please go to the Tikwm
homepage.